Please help me retweet 🥺 my costumers might be on your timeline 🙌🏻 Jazakumullahu khayr as you do🙏🏻 Location: Kano Available for pickup & delivery Price: 1k per pack
Don Allah me mutum zai yi idan ba ya iya gamsar da matarsa saboda yawan shekaru? Duk da cewa yanayin dan Adam ne raguwar karfin sha’awa lokacin tsufa, akwai wasu abubuwa da suke kara assasa tasirin haka: 👇🏽👇🏽👇🏽
https://t.co/hpCgG20l37
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ɗauke da guguwar iska mai tsanani ya laƙume rayukan mutum uku, gidaje 2,250 sun halaka a Kano.
Lamarin ya faru ne a kananan hukumomi 5, Rano, Kibiya, Doguwa, Danbatta da Kiru. Gwamnatin Kano tace ta kai agaji. https://t.co/xVsLAWZpYk