We will give $700 in $DOGS to 100 person in next 24hrs. Just like, repost and make sure you are follow @DurovPD and Join https://t.co/gQ76CKvYIe
Send your $TON wallet
#FREEDUROV
🎉 Secure your spot in our 20,000,000 $WCOIN Pre-listing Airdrop with #WCoin! 22,000 opportunities to win rewards!
Entry:
💙 Like & RT
💙 Follow @TrustWallet & @wcoin_io
👇 Go to 'Tasks' and complete them with #TrustWallet
https://t.co/pXOWWToxai
With tens of millions of Yescoiners, we're closer to mass adoption
But for many, Web3 is still a mystery
To turn Web3 from a mystery into a reality
To put crypto in every pocket, in a simply way💡
let's unlock the code of the Web3 universe🔍
Yes, YesCode is coming💎
Okowa bai tsaya anan ba, Wallahi har Masallaci ya ginawa Hausawa mazauna Delta. Okowa bai da record na zargin cin hanci da rashawa ko sau daya
Okowa Mutumin arziki ne, yana da kirki sosai kuma yana da tausayi, ba ayi zaben tumun dare ba. Wannan team din zasu ceto Nigeria 🇳🇬
Okowa bai da kabilanci, don yanzu haka ma Amirul Hajji na jihar Delta dan Arewa ne Musulmi. Akwai exco na jam'iyyar PDP masu fada aji a Delta dan Arewa kuma cikakken bafulatani makiyayi. Okowa ya gyara guraren da Hausawa suke da zama a Delta, ya basu tsaro da kariya…
Duk kin Allah da kake baka isa ka karyata ba. In kuma ba haka ba kaje Yola ka ganewa idon ka.
Sai ka yiwa kan ka adalci, sauran manyan da kake tallatasu shin akwai wanda ko talakawa mutum dubu biyar 5,000 suke aiki a karkashinsa suke daukan dawainiyar iyalin su da ci da sha??
5. Atiku ya gina American University of Nigeria, kaje ka duba su wa ye ke aiki a makarantar? kuma ka tambayi mai gadi kawai nawa ake biyansa.?
Wadannan kadan ne daga cikin alheran Atiku wanda mutum sun kai dubu ashirin 20,000 suke aiki a karkashin sa.
@NirsalMFB Your household application portal website is working very well but the stage 5 on it is not working at all since 4 days ago. Please do something on it.