President Bola Tinubu has asked Nigerians to be thankful to God that the cost of fuel is not as expensive as it is in Kenya and other African countries.
Read more: https://t.co/14Bi8qg74H
The who's who in Borno State are backing Kaka Shehu Lawan for Governor in 2027. His leadership, experience, and vision have earned him the trust of key stakeholders. With his proven track record, he's the man to take Borno State to the next level.
*He removed Subsidy, keeping Trillions Monthly, Yet still borrowed more than all the presidents that has ever ruled the country all together.. with no significant improvement in the county..*
*He removed Subsidy, keeping Trillions Monthly, Yet still borrowed more than all the presidents that has ever ruled the country all together.. with no significant improvement in the county..*
Mutumin kirki wanda ya taka sahun mai girma Professor Babagana Umara Zulum mni yayi abinda ba a taɓa yi ba aduk faɗin jahar Borno mai girma Rt. Hon. Muktar Aliyu Betara dake wakiltar ƙananan hukumomi kamar Biu, shani, Bayo, kwaya kusar dake jahar Borno
Bayan Ya ƙaddamar da rabo
A gaskiya wannan ba ƙaramin abu bane ace kuna da wan da zai Tema ke ku saboda goben ku a siyasance
Wannan babban ci gaba ne wanda ba wani dan majalisar da ya taba yi tunda aka fara siyasa a Borno state baƙi ɗaya in akoi kuma kugaya mana a comment section
kayayyakin noma
Kuma ya sake ƙaddamar da rabon kuɗi kimanin samma da milliyan ɗari biyu 200,000,000 ga matasa marasa jari da kuma masu kana nan jari domin su haɓaka kasuwancin su maza da mata
A gaskiya wannan ba ƙaramin abu bane ace kuna da wan da zai Tema ke ku saboda goben