LINCOLN UNIVERSITY NA DAUKAR DALIBAI BA TARE DA JAMB BA
Assalamualaikum Shin kunsan Yanzu haka Lincoln University Malaysia, Mei Branch a Kumo LGA, Gombe state Na bada Admission ba tare da kayi Jamb ba
Ma Ana kabiya da kaɗan-Kaɗan
Duk Mai buqatar shiga Ko Saka yaronka Ko yarinyar ka Ko ɗaukar ɗawainiyar Wani, Zai
Sannanan a Fannin Karatu Kuma Suna da Standard Kayan Karatu da Ƙwararrun Malamai
Don Ƙarin bayani
Abdulrauf Bala Wakili
09038154650 Call or
07016184790 WhatsApp
LINCOLN UNIVERSITY NA DAUKAR DALIBAI BA TARE DA JAMB BA
Assalamualaikum Shin kunsan Yanzu haka Lincoln University Malaysia, Mei Branch a Kumo LGA, Gombe state Na bada Admission ba tare da kayi Jamb ba
A yanzu haka Lincoln University Malaysia Na daukar Sabbin Dalibai a fanni daban daban Na Karatun Degree
Abunda Kawai Suke Buqata shine 5 Credit Ko WAEC Ko NECO Ko NABTEB
Tsarin Biyan kudin Makarantar su Kuma Na da Matukar Sauki, Sannan Ana Iya Biyan kudin Makarantar by instalment