⚡️ Retweets if you Join #ADC
⚡️ Retweets if you Join #ADC
⚡️ Retweets if you Join #ADC
⚡️ Retweets if you Join #ADC
⚡️ Retweets if you Join #ADC
⚡️ Retweets if you Join #ADC
⚡️ Retweets if you Join #ADC
⚡️ Retweets if you Join #ADC
⚡️ Retweets if you Join #ADC
Join +1M users mining Otara tokens now and get ready for Imota's Mainnet in Q4/2024 & Listing in Q1/2025! #Imota#Otara#Imota_app https://t.co/nQaURw8mGM
Join +1M users mining Otara tokens now and get ready for Imota's Mainnet in Q4/2024 & Listing in Q1/2025! #Imota#Otara#Imota_app https://t.co/nQaURw8mGM
"Yan uwa mukiyaye kada mutashi a banza domin da yawan mu bamu mai da Addini abu mai muhimmanci ba, idan kuwa har mutun ya lalace sai Addini ya koma masa wasa, wasa kuma ya koma masa Addini".
*Allah ka tsaremu ka karemu da maida Addininmu wasa Ameen.*
Ka tashi kajika cikin farin chiki shima arzuki ne, koda kuwa ba kada ko sisi👌 domin kuwa wani ga tarin kudin amma lpy ta gagare shi.
Allah ka kara mn lpy da arzuki maras yankewa.🙏
"Duk wanda mu ka hadu muyi masa kyakyanwan zato, halinsa zai tabbatar mana dashi waye yau da gobe, muke wa juna murmushi in mun yiwa masoyinmu zai ji dadi in kuma makiyi mu kayiwa tabbas zamu sa shi nadama."
Ya ubangiji kasa muna chikin masu yada farin chiki a zuciyar yan uwanmu
“Mai yiwuwa kana bacci addu’o’i suna ta daga maka daraja na wani fakiri mai neman wani abu da ka arzikin ka ka wadata shi, ko mai Jin yunwa da ka ciyar da shi, ko wani mai damuwa da ka yaye masa, kada ka gaza wajen aikata alkhairi, indai ka shuka shi tabbas zaka girba musamman a
"Maza sama suke akan Mata saboda ciyarwa da daukar nauye-nauye, kuma garkuwa ne gareki yar uwata, kada kishiga sahun masu cewa Namiji badan goyo bane kuskure ne, Annabi muhammad S A W yace da zaiyi ciwo jikinsa duk miki kilashe duk ruwan ciwon baki biya hakkin aure ba".