@Abuaffan02@dikko_radda Kuma su duba ruwa a famfuna. Wani wurin tun da Shema ya tafi ruwa ya d'auke a famfuna. Gaba d'aya mulkin Masari a unguwar ba ruwa har yau d'in nan.
@dikko_radda Allah yasa alheri. Da Allah kasa a cire hotunan ka na tallar takara da aka rubuta,'Dikko gida-gida'. Haba, ina basirar Katsinwa ta shiga? Ta ya za a d'auko taken wani gwamna? Maimakon Dikko gida-gida, me za ya hana a dauko daga naka taken? Ko babu? Akwai mana!
@khalid_iyal Ba haka ba ne. Ba maganar bad'ala ba ce in dai har za a kiyaye mata zalla a cikin gida. Da tausayi yarinya tun da ta zo duniya tana gaban iyayen ta, rana guda a cire ta a tura wani gida na daban ta tafi a sururu kamar shiga takaba. Ba dadi. A dai dan d'auke hankalin ta.