Happy birthday to one of the GREATEST midfielders of all time, Xavi Hernández! 🎈
🏆 8x La Liga
🏆 4x Champions League
🏆 2x Euro's
🏆 1x World Cup
🏆 2x UEFA SuperCup
🏆 2x Club World Cup
🏆 3x Copa del Rey
🏆 6x Spanish Super Cup
🏆 1x Qatari Champion
🏆 1x Qatari League Cup
I simply call her my fashionista sister🤠
We all know that you’re very creative and supportive to northern youths at large. My sister you’re the best and you deserve the best of everything. Mungode @Rahma_sadau ❤️👏
Presidential Wedding
H.E Dr. Maryam Abacha (grandmother of the bride)
Dr. Zainab Abacha ( Mother of the bride)
H.E Haj. Turai Yar’adua
H.E Dame Patience Jonathan
H.E Dr. Titi Abubakar
H.E Dr Oludolapo Osinbajo
@G_sparking
Allah ya ba su zaman lafiya
#mczeaty #thepengmc #arewaweddings #abujaweddings #aminlove26
Ziyarata Zuwa Sansanonin Jami'an Tsaro a Ƙananan Hukumomin Gwarzo, Shanono da Tsanyawa
A ƴan sa’o’i da suka gabata, na kai ziyara sansanonin jaruman jami’an tsaronmu da aka tura domin dakile shigowar ‘yan bindiga daga makwabtan jihohi a ƙananan hukumomin Gwarzo, Shanono da Tsanyawa na Shiyyar Kano ta Arewa.
Tun daga filin jirgin sama da misalin ƙarfe 7:00 na safe, muka nufi garin Lakwaya na Ƙaramar Hukumar Gwarzo, inda na tattauna da jami’an tsaro a sansaninsu.
A tare da Kwamandan Garrison na 3 Brigade na Rundunar Sojin Najeriya a Kano, Laftanar Kanal I. Ekoh, da sauran manyan jami’an tsaro, dakarun sun gabatar da fareti inda Kwamandan JTF a Gwarzo, Laftanar Abdullahi Sadiq ya jagoranta.
Bayan kammala faretin, na yabawa dakarun bisa jajircewarsu wajen kare rayuka da dukiyoyin al’ummarmu. Na kuma ƙarfafa musu gwiwa da su ci gaba da wannan ƙwazo, tare da fatattakar waɗanda ba sa son zaman lafiya a ƙasarmu. Dole ne a fatattaki ‘yan bindigar da ke addabar al'ummarmu.
Haka zalika, na yi kira ga al’ummomin yankunan da su ba jami’an tsaro cikakken goyon baya da haɗin kai. Nasarar wannan aiki na bukatar taimakon kowa da kowa.
Daga sansanin Lakwaya, na wuce sansanonin Tsaure da Faruruwa a Ƙaramar Hukumar Shanono, sannan na kai ziyara sansanin jami'an tsaron a Ƙaramar Hukumar Tsanyawa. A kowanne sansani, na yi jawabi ga jami’an tsaro tare da ƙarfafa musu gwiwa.
Na kuma gana da shugabannin al’umma a garin Faruruwa ta Ƙaramar Hukumar Shanono. Muna roƙon Allah Ya kare mu, Ya kuma hana sake faruwar irin waɗannan abubuwa a nan gaba, Insha’Allah.
Waɗanda suka kasance tare da ni a wannan tafiya sun haɗa da: Sakataren jam’iyyarmu ta APC a Jihar Kano, Hon. Ibrahim Zakari Sarina; Hon. Farouk Lawan; Hon. Kabiru Ado Lakwaya; Injiniya Muhammad Ali Wudil; Hon. Aminu Sulaiman Goro; Hon. Garba Ya’u Gwarmai; Hon. Yusuf A. Yusuf Tabuka; Hon. Inuwa Zangina Dangada; Hon. Murtala Nyako; da Hon. Salisu Maje Ahmed Gwangwazo, da sauran manyan mutane.
Allah Ya kare Najeriya, Ya ba mu zaman lafiya da tsaro mai ɗorewa.
JUST IN: A jubilant crowd has welcomed Governor Uba Sani to Makarfi Local Government Area for the commissioning of the newly constructed asphalt road linking Durum to Kuruntumawa.
The atmosphere is celebratory, as residents note that the community has not witnessed a single kilometre of new road construction in over a decade. This project is a key component of the administration’s broader infrastructure renewal agenda, aimed at opening up rural communities, easing the movement of goods and services, and stimulating local economic growth.
#WorkingForKaduna
Naɗin Sarautar Sarkin Wakar Ƙasar Hausa a Daura
A yau na halarci bikin naɗin sarautar Alhaji Dauda Kahutu Rarara a matsayin Sarkin Wakar Ƙasar Hausa, wanda Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Faruk Umar Faruk, ya yi masa a fadarsa dake Daura, a jihar Katsina.
Bikin naɗin sarautar wanda ya gudana a fadar Sarkin Daura ya kasance cike da armashi, tare da nuna kishin ƙasa da kuma karrama ƙwazo da jajircewa. Rarara fitaccen mawaki ne ba a Kano kaɗai ba, har ma a faɗin ƙasar nan baki ɗaya. Waƙoƙinsa na taka muhimmiyar rawa wajen wayar da kan al’umma, nishaɗantarwa da kuma ilmantar da jama’a.
Masana’antar ƙirƙira (creative industry) na daga cikin manyan sassan da ke samar da kuɗaɗen shiga da kuma ba matasa damar dogaro da kai a wannan zamani.
Ina taya Dauda Kahutu Rarara murnar wannan gagarumar nasara da ya cimma. Haka kuma, ina mika godiya ta musamman ga Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Faruk Umar Faruk, bisa zaɓar ɗanmu, ƙaninmu, kuma ɗan ƙasarmu domin wannan babbar sarauta.
Allah Ya taya riko!
Our heartfelt condolences on the passing of our father, Shaykh Dahiru Usman Bauchi. A great memoriser of the Glorious Qur'an.
Our heartfelt ta'aziyya to his family, students, followers, relatives, and all those affected by this irreparable loss.
May Allah overlook his shortcomings and admit him into Jannah.
إنَّ لِلَّه ما أَخَذ ولَهُ ما أَعطَى، وكلُّ شَيءٍ عِنده بِأجَل مُسمَّى
Let the record reflect that these are the school girls that were kidnapped in Kebbi state
All of them are Muslims. Save and archive, because tomorrow we can wake up and these dangerous idiots on social media will tell us they’re Christian girls