@atiku 🌤️ Mun wayi gari safiyar Jumu’a 🌤️
Alhamdulillahi rabbil ‘alamin
Mun tashi lafiya cikin ikon Allah, kuma mun wayi gari a wannan mubarakar safiyar Jumu’a.
Allah Ya sanya wannan rana ta kasance rana ta alkhairi, tsarkake zunubi, da karɓar addu’a. 🤲
Kada mu manta da karatunmu