Kafin ka sake sayen coin a DEX saboda kawai ka ga yana tashi—tsaya! Akwai abubuwa 5 da ya kamata ka fara dubawa.
Na farko, Liquidity — shin akwai isasshen liquidity da zai baka damar shiga da fita?
Na biyu, Trading Volume — ana yin ciniki sosai ne ko kuwa activity ɗin ya yi ƙasa?
Na uku, Market Cap — yana taimaka maka fahimtar girman token ɗin.
Na huɗu, Holders — ka duba yadda token ɗin ya rarrabu tsakanin wallets.
Na biyar, Transactions — ka lura da buys da sells da ke faruwa.
Kada ka ɗauki ɗaya daga ciki ka yanke hukunci. Ka haɗa bayanai da dama kafin ka ɗauki mataki.
Follow @MDSniperX saboda zan koya maka yadda ake binciken kowanne daga cikinsu.
Somedays you learn,
Somedays you teach,
Somedays you cry,
Somedays you laugh,
Somedays you earn,
Somedays you loss,
This is the book of life.
Your next chapter could change everything.
Trust the process. Keep moving forward.
YADDA AKE NEMAN GOOD CALLER A https://t.co/pw70x4y00m
Wannan zai taimaka maka wajen samun early entries har ma da copy trading idan kana son hakan
STEP 1️⃣
Yi amfani da https://t.co/Z7IAN24wjd App ba website ɗinsu ba
STEP 2️⃣
Ka buɗe account ɗinka, sannan ka shiga Callout interface
STEP 3️⃣
A cikin Callout zaka ga traders/callers daban daban
Ka zaɓi wanda kake son bincika
Ka shiga Profile ɗinsa
STEP 4️⃣
A profile ɗinsa zaka ga
🟢 Open Positions
→ Tokens ɗin da yake riƙe da su yanzu
🔴 Closed Positions
→ Tokens ɗin da ya riga ya shiga ya kuma fita
Ka fi mayar da hankali akan Closed Positions
Me yasa?
Saboda Open Position kawai yana nuna maka abin da yake riƙe yanzu
Amma Closed Positions zai baka damar ganin history ɗinsa
→ Wane tokens yake trading?
→ Yaushe yake shiga?
→ Yaushe yake fita?
→ Nawa yake samu a winning trades?
→ Nawa yake rasa a losing trades?
→ Yaya yake manage risk?
Naso Nafara yin Video Onchain Analysis Sai Wasu Basa Share Videos din
Stay Early Ilimi Kafin Sa'a
Guys I’m going to show you a video on how to set up your DexScreener so you can easily find small-cap tokens as well as how narratives work in the DEX market 🔥🚀
Nayi wani sabon video da zai taimaka muku fahimtar yadda ake saita TP da SL a DEX Trading.
Ku daure ku kalla sosai, musamman wadanda har yanzu suke shiga trade ba tare da sanin inda za su fita idan market ya juya ba.
TP (Take Profit) yana taimaka maka wajen tsara inda za ka dauki ribarka, yayin da SL (Stop Loss) yake taimakawa wajen sarrafa asara idan trade bai tafi yadda ka yi tsammani ba.
A DEX, market na iya canzawa cikin sauri sosai, shi yasa yana da muhimmanci mutum ya fahimci yadda yake amfani da wadannan settings kafin ya shiga trade.
Saita TP da SL ba garanti ba ne na profit, amma fahimtar risk management na iya taimaka maka ka tsara trade din ka cikin hankali.
Ku kalla har karshen video, ku fahimta sosai.
Kuyi like da share dan Allah
GM Web3...
Optimizing My BOOM AI Agent 🤖💣
I wanted to see how far I could push my BOOM Agent with AI.
So I used AI to analyze my strategy, find the weak points, and improve the way my Agent makes decisions during battles.
In this short video, I’m showing exactly how I did it.
If you’re playing BOOM, you can try the same approach with your own Agent.
Let’s see what we can build with AI. 🤖
@cubicgameai
#BoomS1
Cikakken Video Akan Yadda Akeyin Dex Trading By Using @KudiXwallet Tun daga Deposit 💵 Swapping , Quick Swap _ Buy Limit and Sell Limit,, Taking Profit & Stop Loss and Trailing Take Profit everything completed ☑️…
Free Telegram Community: https://t.co/hdSGD5bzry
Knowledge First…..
YADDA AKE NEMAN GOOD CALLER A https://t.co/gPRj5cwPqp
Wannan zai taimaka maka wajen samun early entries har ma da copy trading idan kana son hakan..
STEP 1️⃣ Yi amfani da https://t.co/tl1Wjz84RD App ba website ɗinsu ba.
STEP 2️⃣ Ka buɗe account ɗinka, sannan ka shiga Callout interface.
STEP 3️⃣ A cikin Callout zaka ga traders/callers daban daban _ Ka zaɓi wanda kake son bincika -Ka shiga Profile ɗinsa.
STEP 4️⃣ A profile ɗinsa zaka ga 🟢 Open Positions → Tokens ɗin da yake riƙe da su yanzu _ 🔴 Closed Positions
→ Tokens ɗin da ya riga ya shiga ya kuma fita _ Ka fi mayar da hankali akan Closed Positions..
Me yasa?
Saboda Open Position kawai yana nuna maka abin da yake riƙe yanzu _ Amma Closed Positions zai baka damar ganin history ɗinsa.
→ Wane tokens yake trading?
→ Yaushe yake shiga?
→ Yaushe yake fita?
→ Nawa yake samu a winning trades?
→ Nawa yake rasawa a losing trades?
→ Yaya yake managing risk?
Kar ka zaɓi caller saboda ya yi 1 big win kawai _ Ka duba trading history ɗinsa gaba ɗaya..
Idan ka ga yana samun good entries akai akai, yana manage losses kuma yana da consistent performance.
Sai ka fara tracking ɗinsa _Daga nan zaka iya amfani da shi wajen- Early Discovery → Analysis → Entry _ Ko kuma idan kana son hakan: Copy Trading..
Knowledge First: @dexsniper01
Free Telegram Community: https://t.co/SOLsKvmdAe
WATO ABIN DA YA SA BA MU SAMUN IRIN WANNAN OPPORTUNITY
Da farko projects ɗin da muke shiga ba sa fitowa daga community ɗinmu
Yawancin projects ɗin da muke samu daga wasu communities ko wasu mutane ne suka fara gano su sannan mu ma mu shiga
Nayi Wata magana a bayan Shine Munayi analysis Kuma Yayi 1000x Amma mukan mu Bazamu Iya fada Maka Asalin Dalilin bah Sai dai Lokacin Wani Babba Yayi Magana Akan wannan Photos project din Koh Sunansa Amma photo Nawa Yayi Magana Akai Kuma project din yamutu Wannan Abun Yana Baka Cewa Akwai Wasu Mutane a Bayan Wannan Abun da Yake faruwa Kuma Wannan Mutane Ba Namu bane
Na biyu kuma shi ne rashin gaskiya
Idan muka gina namu community kuma muka fara gano opportunities da kanmu wannan ba babbar matsala ba ce amma gaskiya ita ce yawancin communities ma suna da irin wannan matsalar Har turawa Amma abin Haushi Akwai Cin Amana Idan kukayi Group da Kuma tsoro
Amma babban problem ɗinmu shi ne CAPITAL
Babu manyan whales
Babu manyan investors
Babu heavy capital
Yawancin mu traders ne kawai muna aiki da ƙananan capital
Wasu Whale Kawai Kudan Biyu Zuwa Uku Zasu Saka Kasuwa Takoma Akan Wani Project Kuma Yazama OG Token har Idan Anyi Create Clone Nasa Yayi Pumping
Idan muna son mu fara kama manyan opportunities tun kafin su zama public dole mu fara gina research community capital da confidence
Wannan shi ne next level ɗin
Sau da yawa mutane suna ganin ana samun kuɗi a kasuwar Cryptocurrency, sai su shiga kasuwa ba tare da 𝗶𝗹𝗶𝗺𝗶 ba.
Daga nan sai su fara bin signal, su shiga trade ba tare da sanin dalilin shigarsu ba.
Daga ƙarshe, kasuwa ta koya musu darasi mai tsada.
A 𝗕𝗶𝘁𝗸𝗼𝘃𝗮 𝗔𝗰𝗮𝗱𝗲𝗺𝘆, mun yi imani cewa kafin ka fara neman riba a kasuwa, ya kamata ka fara da 𝗶𝗹𝗶𝗺𝗶.
Muna cigaba da registration na 𝗔𝗷𝗶𝗻 𝗖𝗿𝘆𝗽𝘁𝗼𝗰𝘂𝗿𝗿𝗲𝗻𝗰𝘆 𝗧𝗿𝗮𝗱𝗶𝗻𝗴 𝟮𝟬𝟮𝟲𝗖.
Kada ka jira sai ka rasa kuɗi kafin ka fara neman ilimi.
𝗞𝗮 𝗳𝗮𝗿𝗮 𝗱𝗮 𝗶𝗹𝗶𝗺𝗶. 𝗞𝗮 𝗳𝗮𝗵𝗶𝗺𝗰𝗶 𝗸𝗮𝘀𝘂𝘄𝗮. 𝗞𝗮 𝗴𝗶𝗻𝗮 𝘀𝗸𝗶𝗹𝗹 ɗ𝗶𝗻𝗸𝗮.
𝗥𝗘𝗚𝗜𝗦𝗧𝗘𝗥 𝗡𝗢𝗪: https://t.co/YPrUc8v3g9
𝗕𝗶𝘁𝗸𝗼𝘃𝗮 𝗔𝗰𝗮𝗱𝗲𝗺𝘆
𝗞𝗻𝗼𝘄𝗹𝗲𝗱𝗴𝗲 𝗕𝗲𝗳𝗼𝗿𝗲 𝗣𝗿𝗼𝗳𝗶𝘁
PSYCHOLOGY BEHIND THE STOP LOSS
Katsaya ka karanta zai amfaneka dan baiwa 🙇
Mafi yawan mutane kawai suna karanta me ake nufi da stop loss amma applying dinsa a trading dinsu sai yazama babbar tsaiko
Fahimtar ma'anar stop loss bai wadatarba har saika San yadda zakai applying dinsa achikin trading dinka. Zakasha mamaki Mutum zaima bayani tsap na menene stop loss amma zakaga kawai abun akaratu yake ba'a anfani dashi a real.
Yana daga chikin bangare babba a fannin risk management kasan yadda zakasa stop Loss, kasan inda zakasa. Kuma yana taima Kama kayi developing na psychology dinka. Domin indai kayi setup mai kyau akasuwa to kawai kajira kasuwa tayi raguwar
Misali kana trading da $50 each trade kana bin 10% a trade dinka, to kaga indai zakayi anfani da 3:1 wajen settings TP da SL zai kasanche abunda zaka samu $5 abunda zaka rasa bazai wuche $1.5 zuwa $2. To already indai kayi haka kasan abunda zaka samu Idan anyi hitting TP dinka hakama kasan asarar dazai Idan anyi hitting SL dinka. Indai katabbaar da analysis dinka kasai ta kumai zaka iya rufe screen dinka katafi wasu harkokin bakada damuwa, kasan chikin biyu dole ayi daya
Amma barbar matsalar Dayake damunmu shine Mun karanta munsan anfanin SL a trading, amma wajen apply sai abun yasha banban, mafi yawan lokuta Muna tsoran kar kasuwa ta taba SL dinmu kuma tajuya direction sai kaga munki saka SL. Nidakai munsani kalar coin damuke trading dasu coins ne masu volatility, tunda amatsayinka namai karamin jari kuma wanda yake neman profit da wuri bazaka zu kana trading manyan coins ba, irin wadannan coin din wasu Idan sukayi kasa shikenan, irin hakane zakaji mutun yayi give up a trading Badan komaiba saidan yakasa control na greadnes dinsa kawai Dan kar yayi losing chance, karshe kuma kudinsa so lalache.
Inashan mamaki Inga spot trader yazu Yana complain akan wani coin ya lalata masa kudi, indai kasan me zaka rasa in trading yayi going againsing dinka to ka wuche matsalar complain, mafi yawa mutane suna tafka babbar asarane sabuda greediness / fear ko kuma rashin sanya stop loss a trade dinsu
Yaka mata mugyara wannan dabiar kasani loss a trade bawani abu bane, idan antaba stop loss dinka jeka nemi wani coin din gasunann sunfi dubu a kasuwa sai wanda kazaba. Yazama kanada role ko TP ko SL kajira ataba daya, yana daga chikin high level of discipline na trader jiran trade yayi executing according to plan din da Mutum ya tsaya.
Wani lukachin zakaga Mutum Yana loss amma yaki futa daga coin din Wai Yana jiran sai lai lai coin din yabashi riba. Bro yaka mata kasani bako wane coin ne kebada ribaba, kuma yaka mata kasan kai trader ne ba holder ba. Kaida kake lallaba capital dinka ina kai Ina zama a coin daya
Wallahu ta'ala aalam 👏
Idan ka karu kayi share
A halal deal that takes longer will always beat a haram deal that closes faster.
One has barakah in it.
The other just has speed.
Listen to sheikh Bashir on Forex trading.
Assalamu Alaikum Dex traders barkan mu da warhaka 🙏
Yauwa ga part2 video ku najiya danayi muku Alkawari 👌
Wannan video ba a cewa komai sai mutum ya kalla domin da akwai tarin ilimi sosai a tattare dashi 💯
Please ku taimaka muna da sharing domin sauran Al,umma Suma su karu
Yadda Ake Samun Ayyukan Web3 a Web3Career
Web3 ambassador jobs suna daga cikin mafi saukin ayyuka da za ka iya farawa ba tare da kwarewa ba, zaka samu abinda yakai 300$ kusan 480k Naira kenan.
Matakai masu sauki da zaka bi domin samun aiki. 👇
Mataki 1: Da farko, ka je shafin Web3Career domin bincika sabbin ayyukan ambassador:
https://t.co/v2ZlgGUEEE
A wannan shafin za ka iya samun ayyuka iri-iri na Web3, amma a yau zamu mai da hankali kan ambassador jobs. Saboda Mutane sunyi ta Tambaya hanya Mafi Sauki wajen Applying.
Mataki 2: Kayi Searching na Ambassador Jobs
Bayan ka shiga shafin:
-- Rubuta "Ambassador" a cikin search bar
-- Danna enter ko search
-- Za a nuna maka jerin ayyukan ambassador da ake nema
Idan baka ga ayyuka da yawa ba, gwada rubuta "Community" ko "Marketing" domin samun ƙarin sakamako.
Duk lokacin da ka shiga shafin, sabon abu za ka gani saboda ana sabunta ayyuka kullum.
Mataki 3:
-- Duba Bayanai & Bukatun Aiki
-- Sannan Kanemi (Remote) shine wadda zaka samu da wuri
-- Kowanne aiki yana da instructions, don haka ka karanta bayanin aikin sosai.
Mataki 4: Idan ka samu wani aiki da kake so, sai ka bi wadannan matakan domin applying
-- Danna Apply Now
-- Cika bayananka – suna, email, da sauransu
-- A sau da yawa, za a tambayeka me yasa kake son zama ambassador?
-- Idan suna bukatar CV, ka saka wanda ya dace (Nayi posting yadda ake CV mai kyau a page din, zaka iya dubawa)
-- Tura application din ka, sai ka jira amsa!
KA KULA:
-- Idan baka da CV ko portfolio, kar ka damu, wasu ayyukan ambassador basa bukatar hakan.
-- Kayi kokari ka bayyana kwarewarka, koda kuwa baka taba yin ambassador ba a baya.
Mataki 5: Kayi Applying a Ayyuka 2-3 Domin Samun Nasara
Bayan ka samu aikin da kake so, kar ka tsaya da daya kawai! Kayi applying a kalla guda 2 ko 3 domin zaka iya, gaka ko $100 kake samu zaka samu sau biyu kenan.
Kasani: Wasu ayyukan zasu dauki lokaci kafin su baka amsa, don haka nemawa kanka dama a wurare daban-daban.
-- Idan baka samu amsa daga daya ba, akwai yiwuwar wani zai baka dama.
-- Kaci gaba da nema har sai ka samu wanda zai dace da kai!
Mataki 6: Kula da Email da Discord
-- Bayan ka aika application, duba email dinka kullum saboda suna iya tura maka sakon amincewa.
-- Da yawa daga cikin kamfanonin Web3 suna da Discord servers – idan suna dashi, shiga ka gina dangantaka da su.
-- Idan baka samu amsa ba cikin sati daya, ci gaba da nema a wasu wuraren.
Kar ka yi kasa a gwiwa idan baka samu aiki nan take ba, ci gaba da nema
Idan Kana da wata tambaya? Ka rubuta a comment! 👇
Allah Yasa Mudace
🔥 TON is our home, and we have big plans for the future of this ecosystem.
We love the TON Network and Telegram, and we are continuing to expand and develop the project with a long-term vision.
Just as we previously established a shared liquidity pool with DOGS, our plan is to move forward step by step and establish shared liquidity pools with the biggest, most prominent, and most recognized tokens on the TON Network. 💎🚀
To be clear, our focus is not limited to a few tokens.
Our goal is to build liquidity partnerships with the major and leading tokens across the TON ecosystem.
Each pool will be launched gradually, and once established, we will share the official link and details with the ATF Family.
And this is only part of our development plans.
Get ready for major announcements, new developments, and exciting updates in the near future. 🔥
Several important updates are also coming soon for Mini Apps and Miner, designed to make using the project simpler, faster, and more convenient for everyone.
The expansion continues. Bigger things are ahead. 🚀
❤️ Long live the ATF Family
💎 Long live #TON