@YahayaCrypto Please help me to know alot about crypto. Am leaving in a silent location where there are not legend or even peoples who know alot about it. MAIDUGURI Borno State.
@Szymansk_ii@officialEFCC You dave... SUNUSI is far far far from scamming wlh and you will be ashame of what you have posted and willing to. Shame on you
Wallahi wallahi wallhi Na Rantse Muku da Girman Allah da Anyi Burning din 50% na $SANUSI Token Yau da sai Mun Taba $5M Market cap
Munada Buri dogo Munyi Maganganu Sosai da Manyan Exchange Akan Yadda Zasuyi Listing dinsa idan Munje wani Mataki na Market cap Shiyasa Muka zabi Kona 50% na Abinda Muke Dashi domin kaiwa wajan
Munyi Magana sosai da Manyan investors da zasu Shigo su saka Kudi domin kaiwa wani Mataki wanda kowa yasan Manyan Project suna subada irin wannan tsarin
Munga Soyayya Sosai da Mutane masu Tarih Yawa da sukeso a basu dama suzo suyi Hidima da Kudin Su Domin kaiwa wani Mataki
Amman daka Karshe Mun Fada Tarko kuma Tarkon da baifi Karfin Kowa ba Hatta Manyan Exchange irin su Bybit sun fuskanci irin haka
Dan Haka ina Mai Tabbatar Muku wannan bazai zama sarewar Guiwa Ko kuma na Karshe ba koda SANUSI ya tsaya sai Mun janyo Ra,ayin sa akan kada ya Tsaya
Mune dai Mukai Asara Kudin Mu ne dan Haka wannan bazai sare mana Guiwa ba sedai kawai Mun Koyi wani Darasi Babba Mai Tarih Yawa da dole sain Mun Gyara kafin mu dawo
Kuma Akwai Bukatar Ku sake Shigo da wasu cikin Tafiyar Mu domin a Gudu Tare a tsira Tare