A respected scholar like prof. Bashir Aliyu Umar would not call for resignation without valid reasons. His words suggest deep concern about possible dangers ahead. This is a moment for reflection and careful attention to wise counsel.
Amuptan must go!
@yakubwudil Assalamu alaikum
Good evening sir, Im Abdul Slawal a Civil Engineer, Sir its about the last AYMP session, I want to remind you about Dr Sani’s email/ linked, you said that you will share it after the session.
Thank you
@ProfIsaPantami Assalamu alaikum warahmatullah ya shaikh.
Pls malam, shin ya halarta idan masallaci ya cika, mutum ya hau stairs case yayi sallah? Sannan ya matsayin ibadar wadan nan mutane?
🚀 APPLICATIONS ARE NOW OPEN!
The Arewa Business Support Fund is officially open for applications.
Apply now at: https://t.co/NdO77B6eui
RT Aggressively to help others!
Cc @CaptJamyl
“ANA TARE” wato baza kasan wannan kalmar ta bahaushe tanada matukar amfani bah sai sanda wani uzuri ya kamaka kuma daga cikin abokai koh dan uwa ya nuna maka lallai tabbas ana tare.
A lokacin da kaga mutum ya nemeka da kayimashi wani abu urgently, to ka fara tunanin cewa ya duba dukkanin circle din mutanen dayake tare dasu sannan ya zabeka. Kayi iyakar kokarinka wurin yin abunda zaka iya.