Saying Du'a between the two sermons of Friday,it is an Innovation (Bidi'a). You will see people supplicating before the Imam sits. Learned Scholars of Islam have confirmed that this act is an innovation, It has no authentic stand in Islam.
@Khaleephyakasai Shine nacema na gwamnati yafi yawa,yanzu common yan karota Idan babu a bakin danja zakaga kowa yana tuki yacce ya gadama har hold-up ya hadu
So duk abinda akeso ayi dan cigaban gari sai an tursasa mutane akai
@Khaleephyakasai Ko a kwata ko a bakin shaguna in sunkai dari sai an rufe,kai ko tebur ne dakai a kasuwa saika share,hakan yasa tun jiya laraba zakaga anata shara ana tsabtace muhalli
Dan haka da laifin gwamnati kuma yafi yawa
@Khaleephyakasai To waya gayama mutane ana zura musu ido kuma ayi zaton zasuyi abinda ya dace,dole sai an tursasasu akan wasu ababen
Yau alhamis danakema wannan maganar a legas babu kasuwar da aka isa a bude kafin 10am,suna sanitation,kuma za’asa ma’aikata su zaka duk inda sukaga shara
@Minikothe3rd@IsmailAminuWal1 Dama daga an gane baza’a iya convincing mutum ba sai ace makaho ne, kuma a mayar da kanon madina mana,mu ai haka mukeso shiyasa ma da munga lapses zamuyi magana,kuma yin maganarmu ba kiyayya bace,so muke ayi abinda ya dace
@Minikothe3rd Kunsan bashida sauqi kukace zaku iya? Har wani siririn pipe fa aka nuna mana wai shine yake hana ruwan zuwa,ruwa fa shine komi alaji,Allah ma cewa yayi dashi komi ke rayuwa
Kuma me ya saura inba a bude famfon ba? Tunda dai kudin ayyukan an fitar?
@IsmailAminuWal1@Minikothe3rd To tell me the basic needs of the people needs that you have solved up to the 50% you said
Security?
Welfare?
Education?
Water?
Power?
Kai etc
Let’s Knw the one you have solved
@Minikothe3rd Where are the good things you are advocating? All of you guys are repeating the same thing everyday
Ruwan sha ma kun kasa samarwa,Haba jan biro
@Minikothe3rd Then you guys should stop acting as if everything is okay everywhere,one small thing Una go post Abba is working,and there are lots of lapses in this administration, I don’t knw why you guys feels attacked when they are been talked about