As the night of Jumuʿah begins, increase in sending ṣalawāt upon Allah’s beloved ﷺ.
Sending abundant ṣalawāt is a means of illuminating the heart, attaining forgiveness for sins, relieving worries, and bringing tranquillity to the soul.
اَللّٰهُمَّ صَلِّ عَلَىٰ مُحَمَّدٍ وَّعَلَىٰ اٰلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَىٰ إِبْرَاهِيْمَ وَعَلَىٰ اٰلِ إِبْرَاهِيْمَ، إِنَّكَ حَمِيْدٌ مَّجِيْدٌ. اَللّٰهُمَّ بَارِكْ عَلَىٰ مُحَمَّدٍ وَّعَلَىٰ اٰلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَىٰ إِبْرَاهِيْمَ وَعَلَىٰ اٰلِ إِبْرَاهِيْمَ، إِنَّكَ حَمِيْدٌ مَّجِيْدٌ
Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
Muna mika taaziyyar rasuwar Malam AbdulMannan Abubakar Giro Argungu, wanda ya ke da' ne ga Shaykh Abubakar Giro Argungu (RH). Ya rasu a yau a garin Argungu, dake jihar Kebbi, bayan gajeruwar rashin lafiya da ya yi fama.
A Ramadan da ta wuce, Ya yi aiki da kudin sa wajen daukan nauyin tafsirunmu na Masallacin Annoor da ke Wuse 2, Abuja wajen san ya darasin a gidan redio na Nagari FM, Birnin Kebbi.
Za'a masa Sallar Janaza yau Asabar a Masallacin Idi da yake garin Argungu. Wanda ke kusa da garin don Allah a yi kokarin halatta.
Muna rokon Allah Ya sanya Aljannah ce makomarsa tare da mahaifinsa, da sauran magabatanmu gaba daya.
#TAAZIYYA