Daman dayawan rigima da fitina comes from the first wife. Amarya kin kyauta thanks for your patience Insha Allah your actions will make him have more respect for you. Ita kuma ko anan an gane waye jahila mara tunani mai kishin wahala.
Nifa duk abunda yari Zai Nema bana fatan ya samu,that man deserves a hot pepper 🩸
duk Wani bala’i da Muke ciki shine sanadi(my take)and I will never forget the way Yari treated us!