🚨⚪️ José Mourinho, personally involved in Vinicius Jr new contract discussions as he’s been pushing for the Brazilian to stay.
Real Madrid are confident, José told the club he wants Vini to stay and also told Vini about plans for him to continue.
Kuji fa wani rainin hankali gurin Adamu Zango – wai Genotype ne sanadin rabuwar su. 😂 Tun farkon auren bakuyi Genotype ba kenan sai yanzu ko? 😂 Karka raina mana hankali mana, Adamu. 😂
A tunani na ko a ƙauye yanzu idan za ai aure, sai anyi gwajin Genotype, ballantana ku wayayyu, wayayyun ma ỳan Kannywood. 😂
Kawai ka cigaba da auren mutu'ar ka – idan shi kakeyi, mun daina saka maka baki, don naga wani Malami ya halatta maku shi. Amma dai kam ka daina raina mana wayo, abeg.
🚨🚨 RODRI 🇪🇸 AURAIT 99,5 % DE CHANCES DE DEVENIR UN JOUEUR DU REAL MADRID. ⏳🤍
▫️ Son arrivée au club madrilène semble désormais quasiment assurée.
@pepealvarezzz