Kana iya kallon kwallon kafa ta online ka fahimta. ⚽
Kana iya kallon series na Hausa a YouTube ka fahimta. 🎬
Kana iya kallon Indian Hausa ta WhatsApp da Telegram ka fahimta. 😂
Kana iya shiga TikTok Live da Snapchat na tsawon sa'o'i kana fahimtar komai. 📱
Amma da zarar an ce ga online class domin ka koyi skill da zai iya canza rayuwarka, sai ka fara jan kafa kana cewa sai an yi physical class. 🤦♂️
To, me ya sa nishaɗi yake yiwuwa ta online, amma karatu ya zama dole sai an haɗu a aji?
Matsalar ba online learning ba ce. Matsalar ita ce yadda muka ba karatu fifiko a rayuwarmu.
A wannan zamani, dama tana nan a wayarka. Abin da ake buƙata shi ne ka ɗauki mataki.
Ka daina kallon wayarka a matsayin hanyar nishaɗi kawai.
Ka mayar da ita makarantar da za ta gina maka makoma.
Hmmmm! 🤔
🏆🔥 FROM BRONZE TO SILVER LEAGUE! 🥈🚀
Alhamdulillah! ❤️🇳🇬
Finished Rank 1 last week with 9,045 points and officially moved up to the Silver League! 🥈💪
Consistency, dedication, and hard work pay off! This is just the beginning. The goal is to keep climbing higher🏆
#Rank1
Dear me ❤️🥹
Na san tafiyar ba za ta kasance mai sauƙi ba, amma na yi maka alƙawarin ba zan daina ƙoƙari ba. Zan sha wahala, zan koyi darasi, zan tashi idan na faɗi, har sai na cimma burina. 💪🔥
Zan sa ka alfahari da ni, In Sha Allah! 🤲❤️
#Abunnujum#HausaTwitter
❤️ Kyau na gaskiya ba ya cikin fuska kawai, yana cikin zuciya!
Fuska na iya jan hankali, amma kyawawan halaye, gaskiya da tausayi su ne suke sa a ƙaunaci mutum na har abada. 🌹
💬 Kai fa, kyawun fuska ko na zuciya?
#Abunnujum#HausaTwitter
Abubuwa 5 da ya kamata ka tunatar da kanka kowace safe:
Allah yana tare da ni.
Allah yana da kyakkyawan tsari domina.
Allah zai jagoranci matakina.
Allah yana ba ni natsuwa da sauƙi.
Allah ne mai ɗauke da dukkan nauyina
Idan kana tare da Allah da ƙaunarsa, ka rubuta "Amin
Jumma'at Mubarak! 🕌✨
"Inna Allaha wa mala'ikatahu yusalluna 'alan-Nabi..."
Kada mu manta da yawaita Salatin Annabi (SAW) a wannan rana mai albarka.
اللَّهُمَّ صَلِّ وَسَلِّمْ عَلَى نَبِيِّنَا مُحَمَّدٍ 🤲✨
Allah Ya karbi addu'o'inmu Ya kuma sadar da mu albarkar wannan rana
Yi taka-tsantsan da fushi! Kalmar ANGER (Fushi) da DANGER (Hatsari) harafi guda ne kacal ya raba su.
Bari fushi ya jagoranci matakin da za ka dauka na iya kai ka ga da-na-sani mai girma. Koyi danne fushinka kafin ya kai ka ga halaka. 🧵👇
#HausaQuotes#Nasaha#Wisdom
Last week na samu damar yin blue.tick ma accounts sama da 80.
Guda uku sun tafi review.
77 duk sun yi verification successfully.
Duk wani refund na maidawa masu kuɗi kudinsu.
Nagode da wannan karamcin.
STRINGS NETWORK | NETWORK UPGRADE UPDATE
Server cleanup is nearing completion. We’re finalizing the removal of inactive accounts while upgrading our infrastructure to prepare Strings Network for its next phase of growth.
Once completed, the mining rate will dynamically increase to reflect the improved network conditions.
The foundation is getting stronger. The network is evolving. The next phase is approaching.
Keep mining. Stay connected. Build with Strings.
Thank you for your continued trust and support. The journey continues. ⛓️
Yawan karatu kawai, baya maida kai Trader.
Karatu da discipline (mallakar kanka) su suke maida kai trader.
Misali, idan aka yi maganar support da resistance, sai wani ya raina su amma akwai manyan traders da iya shi kaɗai suka dogara dashi.
Shi ɗanbaiwa yafi so a bashi strategy wanda yake da 101% winning rate kafin ya hakura a kasuwa.
Ka sani ya kai Ɗanbaiwa,
Kowane strategy yana bada kuɗi a kasuwa, amma ba kullum strategy ɗinka zai rika baka kuɗi ba a kasuwa.
Ka rike wannan da kyau!
Pick your strategy, backtest it and use it.
Trust the process, that is the only shortcut.