WALLAHI , TALLAHI ! WANNAN ITACE MAGANA TA GASKIA. 📌
Duk Jahili, Daqiqi , Marason Gaskia Ba Zaiji Dadi Wannan Jawabin Ba.
Karuwai, Jahilai da Yan Balaja’u sunzo twitter sai fatawar Aure suke dai-dai da sun zuciyoyyin su. Har ana condemning Auren Mazan Kano saboda basa zaman aure bisa Jahilci
Say each one 10 times and watch the garden, the farm and the fields come back to life •
La hawla wa la quwwata illa billah
Hasbunallahu wa ni mal wakeel
SubhanAllahi wa bihamdihi, SubhanAllahil-'Azim
DhikrNest
Save it for a heavy day, and send it to someone who needs to remember Allah is enough💚🙏🏿
Nasiha yalwatacciya daga Dr. Lawal Abubakar Triumph acikin wata khudba daya gabatar.
Wannan fadakarwa ta shafi kowa Wanda ya haddace AlQur'ani da Wanda bai haddace ba.
Kasaura har karshe, lallai akwai abubuwan da zasu anfanar damu baki daya.
Allah sakawa Sheikh da alkhairi.