❤Allah First☝🏻
❤Muhammad S.A.W🤲🏻📿
❤Family over everything👪
❤Perfume addict💈
❤Economist📉 #Ex_Fukite ⛔Now that am dead,all I need from u is ur prayers 🙏🏻
KIRA ZUWA GA RUNDINAR SOJIN NIGERIA
Muna kira na gaggawa zuwa ga rundinar Sojin Nigeria domin ta gaggauta daukar mataki akan wani Soja saboda ya fito fili ya zagi fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)
Sunansa Lieutenant Pastor ES Bot, service number dinsa da Nigerian Army shine (N/20065), yana aiki a 35 Artillery Brigade Maiduguri jihar Borno
Ya zagi Annabin Rahama (SAW) zagi mai muni a karkashin wani Posting da Malam Adam Ashaka yayi, na boye gurin da ya furta kalmar zagin saboda karantawa ma laifi ne
Wannan yaron ya nuna jahili ne shi, yana da wahala idan ya shiga aikin soja ta halastacciyar hanya, domin duk Sojan da ya samu horon kirki da kwarewa ba zai kutsa kansa cikin rigimar addini ba har ya kai ga ya zagi Annabin Allah
Jama'a taimaka wajen yadawa domin abin ya isa zuwa ga masu iko da rundinar Sojin Nigeria
Allah Ka isar mana tsakanin mu da ES Bot
Have you seen this young sister, Aisha Chizaram?
An Igbo girl from Enugu… yet she stood firmly, carried the Qur’an close to her heart, and completed it with sincerity.
My dear brother, my dear sister… this is a reminder.
Islam is not about tribe.
Read more…
They make a problem.
They wait for chaos.
Then they say, "We have the answer."
The US uses this trick to divide and rule since 1945.
It never brought peace in Vietnam, Afghanistan, Iraq, Libya, or Sudan.
It won’t bring peace in Nigeria.
RIP my poor, corrupt country.
The teachers and students of Muhammad Buhari College for Science and Arabic Studies, built as a charitable project, paid a condolence visit to the family and loved ones of His Excellency, Baba Buhari. The school is being supported by Baba Buhari and his family through sponsoring students who are engaged in learning sciences and Arabic studies. One of the pupils being sponsored by Baba Buhari's family was directed by his teacher to offer supplications for Baba and all our departed loved ones. There are other similar schools being supported by the family. The school has around 450 students.
Professor Isa Ali Pantami, who received them on behalf of the family and associates, appreciated the condolences. May Allah admit Baba Buhari into Jannatul Firdaus.
@Ameenertu_ Zina
Askin banza
Chanza Halitta
Kariya
Gulma
Bidi’a
Jin waqa da yinsa
Riba
Yin sallah ba’a locachinsaba
Take wando
Saka zobe a hannunda aka hana
Tashi a saya idan wani yazo waje
Daura mutane (kariya alkawari)
Chin Amana
Ha’inchi
Shan taba,shisha,giya
Yin bet
e.t.c
I finally got to watch the video. So, Sheikh Bala Lau followed due process and was awarded a government contract like any other qualified Nigerian.
What exactly is the issue here?
Are clerics no longer citizens with the right to do legitimate business?
Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
We extend our heartfelt condolences to the teachers, parents, and the Zamfara State Government over the tragic loss of 17 students of an Almajiri Qur'an school in a fire outbreak that engulfed their school in Kauran Namoda Local Government of Zamfara State.
The tragedy occurred last night, with the fire burning for approximately three hours. Reports also indicate that several other students sustained injuries and are currently receiving medical attention.
We pray that Allah will be merciful to the departed, heal the injured, and prevent such a tragedy from occurring again in the future.
*YIN SALLAH KAFIN LOKACI YAYI A NIGERIA.*
Godiya ta tabbata ga Allah.
“Sharadi” a wajen Malamain usuul-fiqh (ka’idojin Fiqihu) na nufin abin da yake da muhimmanci kuma idan babu shi wani abu bai inganta ba. Don haka sharudan yin sallah suna nuni ne ga abin da ingancin sallah ya dogara da shi, ta yadda idan daya daga cikin wadannan sharudda ya warware to sallar ba ta inganta a sakamakon haka. Daya daga cikin muhimman sharadi shi ne lokacin sallah ya fara.
Abin takaici, mafi yawan Masallatai da masu yin Sallah a gida, suna yin Salatul Asr kafin lokacinta ya yi, a wannan lokaci na shekara da kuma lokacin rani ma.
Duniya tana kewaya rana, kuma axis na ta na karkata da digiri 23.5. Wannan karkatar da motsi yana haifar da sauyi a yanayi, tsawon lokacin yini/dare da tsayin inuwa.
Canjin tsayin inuwa na shafar lokacin sallar Asr . Lokacin sallar Asr yana farawa ne a lokacin da tsawon inuwar abu ya kai tsayin abu in an hada da tsayin inuwan abin a lokacin zawal (lokacin da rana ke mafi a’ala matsayi a ranar).
A daidai wannan lokacin da muke na shekara inuwa yakan yi tsayi har ma a lokacin Zawal (lokacin da rana ta kasance a mafi a’ala matsayi na ranar), ga mafi yawan wurare a Najeriya daga tsakiyar Janairu zuwa farkon Maris, lokacin sallar Asr yana farawa daga karfe 4 na yamma har sama da karfe 4. Hakan na sake faruwa a tsakanin tsakiyar watan Yuni zuwa qarshen watan Yuli a mafi yawan wurare a Najeriya, amma abin takaici mun saba kayyade lokutan sallah a karfe 4 ko kafin karfe 4 a Najeriya.
Lokacin Magrib yana canzawa da kusan sa'a daya a cikin shekara amma yana da sauƙi a gane shi kuma a yi amfani da canje-canjen saboda faɗuwar rana a bayyane yake. Salatul Asr ba shi da sauƙin gane canjin lokacin shi.
Yana da mahimmanci koyaushe a duba lokutan sallah aƙalla kowane mako, ta hanyan kalandar lokacin sallar Islama ko kuma na’uran lokutan sallah da ke wayar hannu, ba mu da uzuri.
Allah ya shiryar da mu baki daya kuma ya karbi Sallar mu ameen.