๐ $5K MASSIVE GIVEAWAY ๐
On the 15th of this month, I will host a huge giveaway here on X (twitter) @DexTrader01, In Sha Allah.
I will give $5,000 to 5 people โ each winner will receive $1,000 to support their business or use for anything they need.
Dex Trader
10/03/2025
YADDA ZAKA FARA SAMUN KUฦI DA AIKIN COLLAB MANAGER - Part 2
Kamar yadda nace zan kawo sample na pitching DM message a karatun jiya, domin idan kun yiwa project magana suyi muka reply, To gasu ina tafe dasu, ku karanta har karshe zan saka muku su daya bayan ษaya.
Like, Retweet and Bookmark ๐
Idan baka san yadda zaka fara aikin collaboration Manager ba ka duba Part 1 nayi bayanin komai Aciki, yadda aikin yake da yadda zaka fara shi.
Idan kana da naci da hakuri tabbas zaka iya samun alheri matuqa da wannan Aikin.
Sedai wani hanzari ba gudu ba, magana ta gaskiya idan har baka da blue bedge to fa bazaka samu 100% assurance na samun reply daga Projects ba, Dalili? Saboda message naka zai dinga zuwa as a Spam ne matuqar ba project din dama already sunyi followed dinka ba.
Ina Mafita?
Ga Mafita 3 na samar muku:
1. Kodai ka samu kayi Subscription na blue bedge idan baka dashi.
2. ko kuma ka dinga Intracting da project yadda zaka iya sanar musu su a karkashin Posts nasu akan su duba DM nasu kana da magana.
3. Ko kuma ka dinga samo ฦananun projects domin samun Chance na samun reply daga gare su, domin basu da visibility da zai hana su ganin ka.
Sai Abu na karshe kuma, bafa a iya X (Twitter) zaka tsaya ba, kaje har telegram and discord.
Domin wasu projects din zaka samu sun rufe DM nasu na Twitter, ko kuma idan baka da Bedge bazaka iya yi musu DM ba.
Wannan sune hanyoyin da zakabi domin samun Nasara a Aikin Collab Manager.
As promised, ga Sample pitching messages nan zan saka muku a comment section โคต๏ธ sai a duba.
If you found it helpful
๐ follow @CreativityEngr to get more and more about Web3!
๐ Like and Retweet for others.
๐ Check profile for older Posts You Missed!
#WebHausa #collabmanager
Behind Every Successful Academy there is a Team that believes in the vision.
Iโm deeply grateful for our dedicated tutors at @TYH_Zaranda mentors who inspire, teach, and transform lives through trading education.
๐ฅBREAKING:
๐บ๐ธ PRESIDENT TRUMP JUST PARDONED BINANCE FOUNDER CZ!
As promised,
I want to change someone's life and send 10 $BNB (~$11,300) to one person by tomorrow.
Just like, retweet and comment 'done'.
Random winner in 15 hrs