Top Tweets for #LabarinBogi
Shin Sanata Adamu Bulkachuwa ya ce yankin Igbo bai cancanci jagorantar Najeriya ba kuma kashe su ya kamata ayi?
Gaskiya Al'amari: Karya ne, bai fada ba! Binciken mu ya gano cewa #LabarinBogi ne aka kirkira.
Samu karin bayani a https://t.co/cS8EP1JhvM
@Bauchi_Facts @ag_dauda

Hakika yaduwar #LabarinBogi babbar matsala ce musamman a lokaci da ake fuskantar matsalolin tsaro.
Jama'a a guji yada duk wani labarin da ba a tantance sahihancin sa ba.
Mu hada hannu dan magance #LabaranKarya
@TechHausa @HausaTranslator @hackyayandy @usmankabara @ziriums

Ayi hankali da #LabarinBogi. Ana yada wani labarin karya cewa jagoran APC @AsiwajuTinubu yana bada tallafin N19,500 ga yan Najeriya duk sati, wannan labari ne na karya, a sanar da mutane cewa yan damfara ne ke kokarin zambatan jama'a. #AgujiYadaLabaranBogi @BintaMoustapha

Ayi hattara da #LabarinBogi: labarin cewa gwamnatin jahar #Kano za ta hana mata tuka mota a fadin jahar karya ne! Samu karin bayani anan: https://t.co/oWpIZ7P710 #AgujiYadaLabaranBogi @HHausaafrica @hackyayandy @DeejahAmmani @Naijavote @Miss_chibok @missshamsey @AdizatouGabon

Guji yada labarin karya. Babu wadda ya bawa Malam Abduljabbar Nasiru Kabara guba,ayi watsi da #LabarinBogi da ake yadawa cewa Malamin yana cikin matsanancin rashin lafiya sakamakon shan guba. Wannan labari karya ne. Abduljabbar na cikin koshin lafiya @hackyayandy @JibrinIbrahim17

Shin mutane na iya gane gaskiyar al'amari game da labarin da aka wallafa da ya kasance na bogi ne, in hakane ta wace hanya?
#AgujiYadaLabaranBogi
Guji kirkira ko yada #LabarinKarya
Guji kirkira ko yada #LabarinBogi
@Bahaushee @abdoul_official @Amb_funtua @_hafsat_paki


#LabarinBogi: hoton da kungiyar lauyoyi tayi amfani dashi an canza masa fasali inda aka rubuta wata kalmar turanci cikin kuskure kuma ake yada cewa haka kungiya ta rubuta lokacin zanga-zanga da ta gudanar a Abuja: https://t.co/YoA14gCseD #AgujiYadaLabarinBogi @MaryamBugaje

#LabarinBogi: Salim Sani Zakariyya (@SalimbinSani) ba dan #BokoHaram ba ne! Hoton da aka wallafa a shafin @Twitter da ya bayyana cewa ana neman sa ruwa-a-jallo hoto ne na bogi. Rashin fahimta suka samu da wani mai amfani da shafin yasa yayi masa kazafi: https://t.co/tfsudZ6yBw

#LabarinBogi: akwai wata murya da ake yadawa ta manhajar #WhatsApp da ke cewa Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Alhussain ya soki matakin da gwamnatin jahar #Kano ta dauka na dakatar Abduljabbar Nasiru Kabara daga yin wa'azi. Wannan labari ne karya! @DanBorno #AgujiYadaLabarinBogi
Guji yada #LabarinBogi: Innocent Chukwuma, wato shugaban amfani kera ababen hawa na "Innoson" bai mutu ba. Kirkira da yada labarin karya na haifar da illoli da yawa acikin al'umma. Zai fi kyau ku dakatar da yada labarin da baku tabbacin sahihancin sa @L_Muazu @Abdul_Majid84

Maryam Abbas Bichi (@maryambichi_),daga karshe wane gargadi kike dashi ga jama'a dan su guji kirkira ko yada #LabarinBogi?
Mu hada hannu dan magance #LabaranBogi
@ssanewmediakano @nyokano @dr_sshuaib @Ssurajo99 @ShehuSani @sheikhbalalau @HausaTranslator @Belshagy @hackyayandy

#LabarinBogi:ayi hattara da wani labarin karya da ake yadawa cewa gwamnatin tarayya na bada tallafin naira dubu talatin(N30,000)duk sati ga yan Najeriya, wannan labari ne karya, ayi hankali kada a fada hannun yan damfara: https://t.co/K4kSCnJDXV⦠#AgujiYadaLabaranBogi @hamzaish

#LabarinBogi: ayi hattara da wani labarin karya da ake yadawa cewa gwamnatin tarayya na bada tallafin naira dubu talatin (N30,000) duk sati ga yan Najeriya, wannan labari ne karya, ayi hankali kada a fada hannun yan damfara: https://t.co/yZRp6bo29z #AgujiYadaLabaranBogi @hamzaish

Gobe da misalin karfe 2 na rana za mu tattauna da matashi Mohammed Bayero Yayandi (@hackyayandy) akan rawar da matasa za su taka wajen magance #LabaranBogi #LabaranKarya.
Shin ta wace hanya kuke jin cewa matasa za su bada gudummawa dan magance labaran karya? @CDDWestAfrica

#LabarinBogi: Sheikh Shariff Ibrahim Saleh Alhussain bai soki matakin dakatar da Abduljabbar Nasiru Kabara daga gudanar da wa'azi a jahar #Kano ba! #AgujiYadaLabaranBogi.
Cikekken labari: https://t.co/GBE7JcUDD6 @tinkizee2 @DanBorno @_Dan_Mallam @Dan_yaryasa @Nazir_DanHajiya

Wace matsala ku ke tunanin #LabarinBogi zai iya haifarwa?
Shin me ku ke ganin ya dace ayi dan dakile kirkira dama yaduwar #LabaranBogi/#LabaranKarya?
Mu hada hannu dan magance #LabaranBogi
Muna maraba da gudummawar ku @biyora1
#AgujiYadaLabaranBogi @teemerhbeekay @hamzaish

Shin #LabarinBogi na iya haifar da matsala?
Wace matsala ku ke tunanin #LabarinBogi zai iya haifarwa?
Shin me ku ke ganin ya dace ayi dan dakile kirkira dama yaduwar #LabaranBogi/#LabaranKarya?
Mu hada hannu dan magance #LabaranBogi
Muna maraba da gudummawar ku @aminugamawa

#LabarinBogi na haifar da matsaloli da yawa. Shin wadan ne irin matsaloli za ku iya tunawa #LabarinBogi ya haifar ko a kanku ko akan al'ummomin ku. Ku sanar damu acikin tattaunawar mu ta gobe.
Lokaci: 2-3 na rana. Mu hada hannu da magance #LabaranBogi @CDDWestAfrica @baba_hakeem

Last Seen Hashtags on Sotwe
η¬δΉγγγ
Seen from United States
buyingcontent
Seen from Germany
ζΌ«ε±
gaycuckold
omegle()** filter:videos
Seen from United Kingdom
θε±ηΌ
Seen from United States
Teenagee
Seen from Puerto Rico
dogwhore
Seen from Oman
ΰΈΰΈ§ΰΈ’ΰΈΰΈ‘ΰΉΰΈ²
Seen from Thailand
ΰΉΰΈ«ΰΉΰΉΰΈΰΈ·ΰΉΰΈΰΈΰΉΰΈ’ΰΉΰΈΰΉΰΈ‘ΰΈ΅ΰΈ’
Seen from Thailand
Trends for you
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
241.5M followers

Barack Obama 
@barackobama
119M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.8M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107.2M followers

Rihanna 
@rihanna
98.7M followers

NASA 
@nasa
92.4M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.8M followers

KATY PERRY 
@katyperry
89.8M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
83.7M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.2M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.8M followers

YouTube 
@youtube
68.8M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66M followers

Bill Gates 
@billgates
65M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
62.8M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.3M followers

CNN 
@cnn
61.8M followers

X 
@x
60.7M followers


