Most people think swapping tokens on chain has to be complicated.
It doesn’t.
With https://t.co/58zJHwxs15, you can swap assets on TON in a simple and seamless way.
Sometimes, the best DeFi experience is the one that just works. ⚡️
@ston_fi@keeper_wallet#STONfi#TON#Web3 #TradingEducation
Kalaman baki ba za su iya misalta irin muhimmancin da suke da shi a gare ni ba. They mean a lot to me.
Sun koya min abubuwa da dama, sun ƙarfafa ni, sun ba ni encouragement a duk abin da nake yi a cikin HausaHub Community. A lokutan da nake buƙatar shawara ko ƙarin ƙwarin gwiwa, koyaushe suna nan suna nuna min hanya.
Gaskiya, ina matuƙar godiya da duk lokacin da suke ɗauka suna taimaka min da kuma irin goyon bayan da suke ba ni. Abin da nake koya daga gare su ba zai tsaya a @Hausa_Hub kawai ba, zan ci gaba da amfani da shi a rayuwata da kuma aikina.
Allah ya saka muku da alheri, ya ƙara muku basira da nasara. Ina matuƙar godiya da kasancewarsu cikin wannan tafiya ta HausaHub. ❤️
@Maigoro33@CoinGatePad Exactly💯 Better visibility should help people research better and make informed decisions, not blindly trust what they discover.
Getting listed is only the beginning.
@CoinGatePad gives projects a place to be discovered, while users can explore listings, check rankings and voting activity, then do their own research before making any decision.
The goal is simple:
More visibility for projects.
More information for users.
Better DYOR.
#CoinGatePad #CGP #Web3 #Crypto #DYOR
GM Fam🫂
A new day is another opportunity to start fresh, keep moving, and get closer to our goals.
May today bring us peace, happiness, good news, and countless blessings🙏
JUMA'A MUBARAK HAUSAHUB COMMUNITY 🤍
Ya Allah, albarkar da ke cikin wannan rana mai albarka, Ka hada mu da ita.
Ya Allah, Ka sanya alheri da rahama a cikin rayuwarmu.
Duk wani sharri da fitina, Ya Allah Ka kawar da su daga gare mu da community mu @Hausa_Hub .
Ka tsare mu da iyalanmu, Ka biya mana bukatunmu, Ka shiryar da mu zuwa ga abin da Ka yarda da shi.
Juma’a Mubarak daga Hausahub Podcast 🤲🏽
🎙️ HausaHub Podcast — Episode 3
A wannan episode, mun yi hira da @ox_musabi Ecosystem Leader na HausaHub Community.
Mun tattauna Abubuwa Akan @Hausa_Hub da abubuwan da ke tafe
Watch the full conversation and get to know HausaHub from the inside.
#HausaHub#HausaHubPodcast