PDP Power, Power to the people
Allah muna tawassalin da sunayanka,
Allah kaike bada mulki ga wanda kaso
Ka hana wanda kaso.
Allah kabawa malam Governor Gombe
Allah ga @ProfIsaPantami nan Allah kamai gwamnan gombe.
Bitget has been part of my crypto journey, helping me learn and grow. 🚀
My wish for Bitget’s 8th anniversary: more innovation, more opportunities, and more winning trades 🎉
#BitgetFanStory#BitgetTurns8
Bismillah 🤲
Alhamdulillah, I’m open to new opportunities.
Ina neman opportunity da zan yi amfani da skills da experience ɗina wajen learn, grow, and add value.
In Sha Allah, better opportunities ahead.
Please report 🤗
Bismillahir Rahmanir Rahim 🤲
Yanzu ma mun fara yi wa Mai Girma Gwamna campaign, kuma In Sha Allah, wannan tafiya za ta kai mu ga nasara a 2027. 💪
Kamar yadda ya yi nasara a 2023, muna da yakinin cewa In Sha Allah zai sake lashe zabe a 2027.
@Kyusufabba
4+4, In Sha Allah 🤲