Sadio Mane @SadioMane10FP dan kasar #Senegal ya zamo zakaran 'dan wasa a gasar #AFCON2021 Yayin da wasu ke ganin #Aboubakar na kasar Kamaru yafi dacewa da matsayin. Mene ra'ayin ka/ki ?
Dan wasan Kamaru Vincent Aboubakar ya zama mutum na uku a tarihin Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka da ya ci kwallo 8 a gasa daya. Shi ne kuma dan wasa na farko da ya yi hakan tun 1974.
(Hoto: Kenzo TRIBOUILLARD / AFP)
#AFCON2021#TeamCameroon#TeamBurkinaFaso#Jaridaradio