The usual propaganda as campaign is about to Kickstart.
When a state couldn't initiate a modern urban transportation system is now gaslighting its citizens with posters of an aircraft calling it Dabo Air.
Even Hadi Sirika no do pass this Kwano first merchant 😅
I thought Kwankwaso was just a "local champion" whose influence is limited to Kano. In fact, even Atiku himself claimed Kano was no longer for Kwankwaso.
Why then do you suddenly believe he is responsible for the defeat of your serial loser candidate?
This FAKE SSA thinks Kano people are voting for party,not candidate
Let me refresh your rotten, outdated memory: Kano people know their rights. They’re voting for the man, not his party unlike Katsina people who are slaves to APC
Mind you,Kano people will vote for Obi/Kwankwaso
@MSIngawa Your people are being killed everyday, your farmland remains inaccessible, your villages were raided and your here campaigning for Tinubu, are you not ashamed of yourself??
Gaskiya dacii ne da ita,dadin Gwamnati kuma ba munafiki bane.!
Zan iya cika baki kaso 75 cikin dari a wayanda muka biyo Gwamna zuwa APC ba jin dadin tafiyar nan muke ba sabida tunda muka shigo APC Gwamna babu wani abu daya kara yii wanda yake taba ‘yan gwagwarmaya bare mu saka ran rabonmu yana zuwa.
Ina tunanin tun kafin mu shigo APC da Gwamna yayi rabon kudi ga kungiyoyi tare da bada mashina ga ‘yan gwagwarmaya babu wani abu da Gwamna yayi wanda yake zuwa ga ‘yan gwagwarmaya.
To a Kwankwasiyya zamu iya jure Akida duk abinda ke damun mu muyi shiru amma yanxu kam babu wannan maganar sabida APC muke ita kuma ba’a kafa ta dan Akida ba don haka muna kira ga duk wani makusancin Gwamna a fadawa Gwamna muna bukatar a sake nemo hanyar taimakon ‘yan gwagwarmaya mu dinnan dai har yau mune muke dari bisa dari a tare dashi dan haka muke fada a bude ba tare da zama a majalissun mu muna fadan irin wannan magana ba muna kuma zuwa nan muna kare shi.
Dan haka magana ta gaskiya itace bamu san dadin shigowa APC ba har yau mu dai wahala muke yakamata kuma a taimakemu.
Mun biyo Gwamna APC ne sabida munada yakinin binsa zamu samu mafita har yau bamu cire rai ba amma dai tabbas jan kafar da akeyi wajen taimakon ‘yan gwagwarmaya tayi yawa gaskiya yakamata a kalli ‘yan gwagwarmaya mussaman a wannan yanayin da ake na Siyasa.
NB:
Ban hana kowa fadin ra’ayin sa akan abinda nafada ba amma duk gautsin kan mutum yayi min shirme sai nayi masa fiye da abinda yamin.!
Allah yabamu nasara.
@jrnaib2 This is a lie and nothing but lie, 90% of Kwankwaso’s supporters are people like me. Parties may change, alliances may shift, politics may turn, but our support remains fixed. Wherever he goes, we go. 100%. 👌