30 DAYS GRAPHIC DESIGN CHALLENGE — COMPLETED!
Today, I’m proud to say that I have successfully completed my 30-Day Graphic Design Challenge. ✍️
This journey was more than just creating designs. It was a test of creativity, consistency, discipline, and problem-solving.
Jumma'at Kareem 🕌
From Commander Dan Agajin Izalah
May our efforts, our plans move forward, and the week ahead open doors to new opportunities and better possibilities.
Have a peaceful and blessed Friday. 🤲🏽
Today I explored a dashboard concept.
The challenge was presenting a lot of data while keeping the interface clean and readable.
Complex data needs thoughtful design.
Got a fintech project? Let’s talk.
#CryptoUI#Fintech#DashboardDesign#BlockchainUI#DesignX#designer#UX
Abu na farko da ya kamata ka nema bayan ka shigo Web3 ba kuɗi ba ne. Ka nemi sanin: “Me ya kawo ni nan?”
A matsayinka ko matsayinki na wanda ya shigo Web3/Crypto, gaba ɗaya, ba kuɗi ne abu na farko da ya kamata ka sa a gabanka ba.
Abu na farko shi ne ka tambayi kanka: Me ya kawo ni Web3?
Sannan sai ka fara neman ilimi akan wannan abin.
Amfanin hakan shi ne, idan ka fara neman ilimi ba tare da sanin ainihin abin da ya kawo ka ba, to a ƙarshe za ka iya neman ilimin da ba zai amfane ka ba.
Misali, tun muna yara, da yawa daga cikin iyayenmu suna son mu zama likitoci, injiniyoyi da sauransu. Amma daga baya sai muka gano cewa akwai wasu abubuwan da muke so daban, ba tare da iyayenmu sun sani ba.
Wani misalin kuma shi ne kamar an aika ka kasuwa ne ba tare da ka san irin kasuwancin da kake son yi ba.
Saboda haka, babban taimakon da za ka yi wa kanka shi ne ka san me ya kawo ka, sannan ka zaɓi abin da kake jin daɗin yi.
Ko an biya ka ko ba a biya ka ba, idan yin abin yana saka maka ƙwarin gwiwa kuma kana jin daɗin yin sa, wannan shi ne abin da ya kamata ka fi mayar da hankali a kai.
Idan ka ɗauki wannan shawarar kuma ka yi aiki da ita, In Sha Allah za ka samu hanyar da ta dace da kai.
Sannan ka koyi filtering na noise da distractions.
Duk abin da ka san ba ya cikin tsarin karatunka, ko ba ya cikin layin da ka ɗauka, ka nesanta kanka daga gare shi.
Ina za ka samu ilimi?
Akwai makarantu da dama da suka shahara tun da daɗewa har zuwa yanzu, daga masu bada ilimi kyauta zuwa waɗanda ake biya.
Masu iya magana sun ce:
“Idan ilimi da tsada, ka taya jahilci.”
Muna da @BitkovaHub a matsayin uwa kuma abin alfahari. Bana tunanin akwai wani fanni na Web3, Blockchain ko Crypto da ba za ka iya samun iliminsa a can ba.
Same thing da @DCTv_Africa.
Idan aka zo maganar Web3 opportunities & jobs, muna da @TrustChain0.
Idan kuma kana son koyon Blockchain, Cybersecurity, Coding da sauran abubuwa makamantansu, muna da @Kaminovaglobal, wanda a halin yanzu admission yana ci gaba.
Idan ka koma bangaren Graphic Design & AI Videos, muna da @SBanagus Academy.
Idan kuma kana son koyon AI gaba ɗaya, muna da @ladyBebah.
Idan kuma Trading kake son koya, akwai su da yawa, kamar @TYH_Zaranda, kuma yanzu haka akwai Blockchain training da za su bayar kyauta na tsawon kwanaki 20.
Wannan babbar dama ce gare mu baki ɗaya.
Amma dan uwa, ba waɗannan kaɗai ba ne. Akwai wasu academies da communities da dama.
Kuma mafi muhimmanci, da yawa daga cikinsu suna da bangaren ilimi kyauta wanda aka gudanar a baya. Za ka iya bibiyar Telegram channels ɗinsu, inda za ka samu recordings da sauran darussan da aka yi kyauta.
Sannan akwai manyan communities da ba su gushe ba wajen zama gida ga marasa gida, suna taimaka wa mutane wajen samun ilimi da opportunities kyauta.
Misali, muna da @Abdulla8187 (KCS Academy), sannan muna da @Hausa_Hub da dai sauransu.
In Sha Allah zan aje Telegram links na kowace makaranta da na ambata, da wasu ƙarin wuraren da za ka samu ilimi na kyauta da na kuɗi.
Don haka, dan uwa, me ya ke zama uzurinka?
https://t.co/R4MVX4fBHe
Friday blessings from Kaminova. 💙
May today bring you peace, clarity, renewed strength, and meaningful progress.
May your efforts bear fruit, your plans move forward, and the week ahead open doors to new opportunities and better possibilities.
Have a peaceful and blessed Friday. 🤲🏽
Kaminova Global
Shaping Trust. Driving Innovation.
Another Web3 OG @Abdulla8187 just followed me.🤝
Alhamdulillah. I don’t even have the words to thank you enough sir.
Honestly, I don’t take these moments for granted.
Every new connection is a reminder that the work I’m putting out is slowly reaching the right people.
We move.