SANARWA!!! 📢
MUNA NEMAN ƘARIN ƘWARARRUN MALAMAI.
NovaChain Academy na sanar da buɗe guraben aiki ga malamai ƙwararru a fannin Blockchain, Web3 Artificial Intelligence (AI), Digital Security, Remote Work & Digital, domin koyarwa da horas da ɗalibanmu, Muna neman mutane masu ilimi, ƙwarewa, gogewa da kishin koyarwa, waɗanda za su iya taka muhimmiyar rawa wajan gina ƙwararrun matasa da kuma haɓaka ilimin fasahar zamani a cikin al’umma.
SHARUƊƊAN AIKIN.
Zamu ɗauki waɗanda suka cancanta aiki na tsawon watanni shida (6) a matsayin Contract Staff, A yayin wannan wa’adin, ma’aikaci zai kasance yana samun albashi kowane wata bisa tsarin aikin da aka amince da shi, Bayan kammala wa’adin watanni shida, idan ma’aikaci ya nuna ƙwarewa, jajircewa, ingantaccen aiki da cikakkiyar cancanta, NovaChain Academy na iya ba shi damar ci gaba da aiki a matsayin Permanent Staff.
Sabbin malaman da za a ɗauka za su yi aiki tare da ƙwararrun malaman da muke da su a yanzu, domin samar da ingantaccen tsarin koyarwa, musayar ilimi da haɗin gwiwa, Muna son bayyana cewa tunaninmu ba zai tsaya ga malaman da muke da su yanzu kawai ba, Saboda akwai wasu lokuta da malami zai iya samun uzuri ko wasu dalilai da za su hana shi ci gaba da aiki, muna son gina ƙungiyar malamai mai ƙarfi da faɗi, wadda za ta bai wa ƙwararru dama a kowane lokaci.
A NovaChain Academy, muna ba da dama ne bisa:
✅ Cancanta
✅ Ilimi
✅ Ƙwarewa
✅ Gogewa
✅ Jajircewa da ƙwazo
Ko wanene kai, daga ina ka fito, ko wane matsayi kake da shi a yanzu—idan kana da cancantar aikin, za mu yi la’akari da kai, Ba za mu ɗauki mutum aiki saboda suna, matsayi ko sanayya ba, Cancanta da ƙwarewa su ne ginshiƙan zaɓinmu.
📩 YADDA ZA KA NEMA
Idan kana da sha’awar wannan gurbi kuma ka yi imanin cewa ka cancanta da aikin, turo mana da.
🔹 Cikakken suna
🔹 Fannin da ka ƙware a kai
🔹 Takaitaccen bayani kan ƙwarewarka da gogewarka
🔹 Lambar wayarka
📧 Email:
[email protected]
Za mu duba bayanan duk masu neman aikin, sannan mu tuntubi waɗanda suka dace da buƙatun aikin.
Muna neman ƙwararru.
Muna gina ƙwararru.
Muna shirya ɗalibanmu domin makomar fasahar zamani.
NovaChain Academy
16/09/2026
🎓 1-MONTH WEB3 PROJECT RESEARCH & DUE DILIGENCE TRAINING
ARE YOU JOINING WEB3 PROJECTS WITHOUT DOING PROPER RESEARCH?
In Web3, not every project that looks good on its website is actually good beneath the surface.
Some projects have beautiful websites, well-written whitepapers, and strong social media presence. But once you dig deeper, you may discover red flags, weak tokenomics, questionable teams, or other risks that can cost you your time, effort, and money.
Today, many Web3 projects are already launching with contributors and builders across different areas, including Community, Builders, Ambassadors, and more.
Projects launching this month across different blockchain ecosystems are a good example.
Take GenLayer, for instance. While still in its Testnet phase, it has opportunities for Builders, Validators, and Community members, with clear pathways for people to become part of the protocol before its full launch.
There are also promising projects still at the Testnet stage where you can position yourself early and potentially become part of their ecosystem, such as:
Irisu
Logos
Monolythium
VORIQ Chain
Hashi
Rand Protocol
…and others.
The point is simple:
You don't have to wait until a project goes fully live before looking for opportunities.
Getting involved earlier can give you more opportunities to contribute and establish yourself within an ecosystem before it becomes crowded.
🔍 IN THIS TRAINING, YOU WILL LEARN HOW TO:
• Identify early Web3 opportunities before they become overcrowded.
• Conduct proper project research and due diligence before investing your time or money.
• Research teams and founders and assess their credibility.
• Analyze a project's whitepaper and website.
• Understand tokenomics and economic risks.
• Identify red flags and scam indicators.
• Conduct on-chain research and blockchain intelligence.
• Build a practical framework for determining whether a project is worth your time before joining.
👥 THIS TRAINING IS FOR:
• Web3 Beginners
• Researchers
• Community Managers
• Ambassadors
• Content Creators
• Web3 Job Seekers
• Opportunity Hunters
• Anyone who wants to enter Web3 with structure, research, and strategy
💡 You won't just learn how to FIND Web3 projects.
You'll learn how to RESEARCH them.
💰 REGISTRATION FEE: ₦10,000
ACCOUNT DETAILS
Kaminova Limited
3000880930
Moniepoint MFB
After payment, send your payment proof via WhatsApp:
📱 09138818319
If you're ready to stop navigating Web3 through guesswork and start making decisions based on research, evidence, and due diligence, this training is for you.
@Kaminovaglobal
Community ba wai yawan mutane bane 🤔
Strong community na gina trust, yana raba knowledge kuma yana taimaka wa ecosystem ya girma.
Wannan topic ɗin ya cancanci sauraro. 👀
See you in the Space 💛🤍💚
#HausaHub#Hausa#Web3
HausaHub Space Episode 7
The Power of Community: Why Strong Communities Build Strong Web3 Ecosystems
Host: HausaHub
Co-Hosts: @muhishat & @_erderm
📅 21 September
🕣 8:30 PM WAT
📍 X Space
Karku bari abaka labari.
#HausaHub#Hausa
Some X Spaces give you information.
Others change the way you see the future of a project.
Today, I attended a truly meaningful conversation about the future of Web3 in Africa, and honestly, this was one of the most memorable Spaces I’ve experienced on X.
The host, @SdkSaddik , is a gentleman and a talented individual I know personally. The co-hosts and other speakers also brought their own energy and perspectives to the conversation.
But what really caught my attention was the opportunity to hear directly from @fuchaweb3.
We explored several important questions about the future of https://t.co/rtTi1cxYz3, https://t.co/n1JQb8ndCM, and what lies beyond.
From plans and budgets to the progress of FuchaX, the guest addressed several questions and shared insights into the vision behind the ecosystem.
One statement that particularly stayed with me was the idea that:
When FuchaX succeeds, every product within the ecosystem benefits.
Why?
Because liquidity is a fundamental part of the bigger picture. It helps support the ecosystem that connects FuchaWeb3, FuchaX, and the upcoming Dextro.
And that made me look beyond individual products.
Sometimes, the real story isn't just about one platform. It's about how different products connect, support one another, and contribute to a much bigger vision.
That’s why I see today's conversation as more than just another X Space. It was an opportunity to understand the thinking, infrastructure, and ambitions behind what is being built.
My appreciation goes to @SdkSaddik , the co-host @Abdulkarim2 , the speakers, and everyone who contributed to making this conversation meaningful. Special thanks to @fuchaweb3 for taking the time to answer questions and share insights.
Now, I like to hear from the community. 👇
What do you think will be the biggest factor in helping the Fucha ecosystem achieve its vision: liquidity, adoption, product utility, or the connection between its different products?
Drop your thoughts below. Let's keep the conversation going.
#FuchaWeb3 #FuchaX #Web3Africa #Web3Infrastructure #Blockchain
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.
Muna farin cikin sanar da Rabi'u Biyora cewa NovaChain Academy ta karrama shi da Full Scholarship (100%) na mutum biyu a matsayin godiya da girmamawa bisa muhimmiyar gudummawar da ya bayar wajen ilmantar da al’umma, gabatar da jawabai da gudanar da karatuka, musamman a farkon tasowar NovaChain.
Wannan kyauta ce ta nuna godiyarmu ga ƙoƙarinka da irin gudummawar da ka bayar.
Muna taya ka murna.
Allah Ya saka da alheri, Ya ƙara maka ilimi da albarka.
https://t.co/qh6v80pqfO
— NovaChain Blockchain Academy
🎓 1-MONTH WEB3 PROJECT RESEARCH & DUE DILIGENCE TRAINING
KUNA SHIGA WEB3 PROJECTS BA TARE DA BINCIKE BA?
A Web3, ba duk project ɗin da yake da kyau a website ba ne yake da kyau a zahiri.
Wasu suna da kyakkyawan website, whitepaper, da social media mai kyau amma idan ka zurfafa bincike, sai ka gano red flags, weak tokenomics, fake team, ko wasu haɗarurruka tare dasu dakuma batawa mutum lokaci da Effort ya tafi a banza.
Yanzu idan muka duba zamuga dayawan projects suna Launching ne already da Contributors/Builders nasu, kama daga Community, Builders, Ambassadors da sauransu.
Arch Blockchain da sukayi Launching this month sun isa Misali.
Ga irin su GenLayer protocol da suke Testnet wanda suna da tsarin Builder, Validator dakuma Community kuma kowanne akwai yadda mutum zai joining yazama part of the protocol har ayi launching dashi.
Akwai sabbin Projects masu kyau da suke matakin Testnet da mutum zai samawa kansa gurin Zama a tafi dashi misali Irisu
Logos
Monolythium
VORIQ Chain
Hashi
Rand Protocol, da sauransu.
Kenan yanzu ba a jiran Project sai sun zama Live kafin ayi kokarin Joining saboda a wannan matakin possibility na samun shiga dan kadanne idan aka danganta da cewa mutum yashiga ne tun kafin nan.
A wannan training ɗin zaku koya yadda zaku:
• Gano early Web3 opportunities kafin su cika da mutane.
• Yin project research & due diligence kafin ka saka lokacinka ko kuɗinka.
• Binciki team & founders ka tabbatar da credibility ɗinsu.
• Nazarin whitepaper da website na project.
• Fahimtar tokenomics & economic risks.
• Gano red flags da scam indicators.
• Yi on-chain research & blockchain intelligence.
• Gina tsarin da zai taimaka maka wajen tantance ko project ya dace da kai kafin ka shiga.
Wannan Training din ya dace da:
• Web3 beginners
• Researchers
• Community Managers
• Ambassadors
• Content Creators
• Web3 Job Seekers
• Opportunity hunters
• Masu son shiga Web3 cikin tsari da bincike
💡 Ba wai kawai za ku koyi yadda ake neman projects ba ne, za ku koyi yadda ake BINCIKEN su.
Registration Fee: ₦10,000
Account Details:
Kaminova Limited
3000880930
Moniepoint MFB
Bayan mutum ya biya, a tura payment proof ta WhatsApp:
09138818319
Idan kana son ka daina shiga Web3 da guesswork kuma ka fara amfani da research, evidence & due diligence, wannan training ɗin naka ne.
1/7
Many of our people don’t lose money on-chain.
They lose the story of their money.
They can open a wallet.
They can see every transfer.
They can check the explorer.
But when asked a simple question
“What actually happened to your funds last month?”
most go quiet.
That is the gap TSERA is built to close.
@TSERAfinance
HAUSA HUB TAYI MAGANA!
Kana son X Verified amma kana tunanin sai ka kashe kudi mai yawa?
₦6,000 ≈ $4.51
Yes, kawai haka 🔥
Hausa Hub ta kawo muku hanya mafi sauki
@Hausa_Hub taku ce
Discord: https://t.co/9Tjdqu4r02
📩 DM me ko open a ticket a Hausa Hub Discord
Barkanmu da wannan lokaci, al’ummar HausaHub masu albarka!
Yau muna da taruka guda biyu:
5:00 na yamma Taronmu na musamman, inda za mu tattauna wasu shawarwari da bayanai masu amfani.
9:00 na dare General Discord Class.
Kowa na iya shiga, ko da ba ya cikin waɗanda aka zaɓa a HausaHub Academy ba.
Za mu koya muku yadda ake amfani da Discord cikin sauƙi, musamman yadda ake shiga da amfani da classes ba tare da wahala ba.
Wuri: HausaHub Discord
[Shiga HausaHub Discord](https://t.co/euKdis2Glx)
Ku kasance tare da mu. Kada ku rasa wannan damar ta ƙara ilimi.
#HausaHub Takuce 💚