Top Tweets for #Labaranbogi
Yau ce ranar #ZamanLafiya ta duniya ta bana, wato #InternationalPeaceDay2021 #InternationalPeaceDay
Kiran mu ga dukkan jama'a shine a guji yada labaran karya saboda suna iya kwao rashin zaman lafiya.
Mu hada hannu dan magance #LabaranBogi @hackyayandy @abdoul_official
Yau acikin shirin mu na #ZararBunu mun tattauna da Hauwa Muhammad Kawo kan hanyoyin gane labaran karya. Tattaunawar ta kuma duba matakan da za a iya dauka dan magance #LabaranBogi.
Mu hada hannu da magance labaran karya @CDDWestAfrica @hackyayandy @abdoul_official @DeejahAmmani

Tabbas yada labaran karya babban nakasu ne ga zaman lafiya, ina kira ga jama'a a guji yada #LabaranKarya -Nura Haruna Mudi.
Mu hada hannu dan kirkira da yada #LabaranBogi.
@CDDWestAfrica @Bahaushee @abdoul_official @HausaTranslator @ag_dauda @hackyayandy @sanimaikatanga
Za mu iya magance yaduwar labaran karya ta hanyar tantance gaskiyar labari kafin yada shi.
Dauki matakin tantance sahihancin labari kafin yada shi yau
Yin haka zai magance yaduwar labaran karya a cikin al'umma
Mu hada hannu dan magance #LabaranBogi
@ag_dauda @TechieAbba
Yanzu haka ana hira da jami'in mu Hamza Ibrahim (@hamzaish) a gidan rediyon @rahmaradio da ke #Kano kan illolin yada #LabaranKarya.
Mu hada hannu da magance #LabaranBogi
@CDDWestAfrica @Dj_Abba @muhsin234 @hackyayandy @abdoul_official @teemerhbeekay @ag_dauda @TechieAbba

Yau acikin shirin mu na #ZararBunu mun tattauna da dan jarida @BasheerSharfadi kuma ya yi mana sharhi akan dabarun da masu sarrafa zaurukan yanar gizo ke amfani dasu wajen wallafa #LabaranBogi @CDDWestAfrica @sanimaikatanga @Amb_funtua @AhmedSalisu @HausaTranslator @KanoChronicle

Muna taya dokacin al'ummar Hausawa a fadin duniya baki murnar zagayowar #RanarHausa. Muna masu jan hankalin jama'a kan illar da ke tattare da kirkira ko yada #LabaranKarya.
Mu hada hannu dan magance #LabaranBogi @Bahaushee @HausaTranslator @alimodibbo @Abdurraufsalis @TechieAbba

Idan har kuna da shakku akan wani labari to kar ku yada shi-Mustapha Muhammad.
Mu hada hannu dan magance #LabaranKarya da #LabaranBogi
@AhmedSalisu @AshakaSaleh @bachure @UmarHalima @AminuHalilu6 @Mubarack_Umar @its_Abjajere @MaryamBugaje @Mss_Deeynah @Kabirr_Tukura @hamzaish

Guji #LabaranBogi da #LabaranKarya.
Shin yawan jima'i na maganin cutar Korona, wato #COVID19?
Gaskiyar Al'amari: karya ne, yawan jima'i baya magani ko bada kariya daga cutar Korona
@SpokesmanBornoG @Dawakiii @JibrinIbrahim17 @Dawakiii @alkayy @hackyayandy @sanimaikatanga

Jama'a a kula da gaske, labaran karya na yawo da yawa. Binciken mu ya gano wani labarin bogi da ke cewa yawan jima'i na maganin cutar #COVID19, wannan ba gaskiya bane!
Kirkira da yada #LabaranKarya na cutarwa. Mu hada hannu dan magance #LabaranBogi @JibrinIbrahim17 @ismaaga6

Akwai wani labarin karya da ake yadawa cewa makiyaya sun kashe mutane 4 tare da jikkata wasu mutanen 6. Binciken CDD ya gano cewa wannan labari ne bogi. Mu hada hannu dan magance #LabaranKarya #Labaranbogi @amb_funtua @hackyayandy @ZainabuManga @UMHmanga___ @mansir_F_A #FactCheck

Yau acikin shirin mu na #ZararBunu mu tattauna akan nau'i da sigogin labaran karya. Bakon mu shine Isah Nasidi, manazarci a bangaren yada labarai da sarrafa bayanai.
Mu hada hannu dan magance #LabaranBogi @sanimaikatanga @HackathonHausa @hackyayandy @ag_dauda @BintaMoustapha

Daga dama Dr. Maude Rabiu Gwadabe ne lokacin da yake sharhi kan "ababen lura game da #LabaranBogi" acikin shirin mu na #ZararBunu da ke tattauna batutuwan da suka shafi kirkira da yada labaran karya. Mu hada hannu dan magance #LabaranBogi @CDDWestAfrica @sanimaikatanga @hamzaish

@CDDWestAfrica_H @KanoFocus @CDDWestAfrica @DeejahAmmani @KanoChronicle @FirstKano @HausaTranslator @TechieAbba @Mubasheeer @Habiba_GRA @nyokano @Amb_funtua @bachure @UmarHalima @SamailaGoje @SamailaYandaki @Abdul_Majid84 * Fashin baki kan ababen lura game da #LabaranBogi
Shirin mu na #ZararBunu gobe a Freedom Radio #Kano zai tattauna da Dr. Maude Rabiu Gwadabe, mawallafin jaridar @KanoFocus wadda zai yi mana rashin baki kan ababen lura game da #LabaranBogi @CDDWestAfrica @DeejahAmmani @KanoChronicle @FirstKano @HausaTranslator @TechieAbba

Ku saurari shirin mu na #ZararBunu wadda ke zuwa muku yanzu haka a Freedom Radio 99.5 FM #Kano. Bakon mu a yau shine DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, kakakin gidan ajiya da gyaran hali na jahar Kano. Mu tattaunawa akan yadda #LabaranKarya ke shafar aikin su. @DeejahAmmani

Shirin #ZararBunu kai tsaye daga Freedom Radio 99.5 FM #Kano. Bakuwar mu itace Khadijah Aliyu Ammani (@DeejahAmmani). Muna tattaunawa akan gudummawar da matasa masu amfani da kafafen sada zumunta na zamani zasu taka wajen magance #LabaranBogi @CDDWestAfrica @hackyayandy @oaaigbe

Gobe shirin #ZararBunu zai tattauna da marubuci Khalid Imam kan rawar da Marubuta za su taka wajen magance #LabaranBogi. Ku kasance da mu da misalin karfe 10:30 na safe. Kuna iya rubuta mana taku gudummawar a wannan shafi. Mu hada hannu dan magance labaran karya @hackyayandy

Acikin shirin mu na #ZararBunu da ya gabata a Freedom Radio #Kano, mun tattauna da Abdullahi Jalaluddeen, wakilin Radio Nigeria akan yaduwar #LabaranBogi a zaurukan manhalar #WhatsApp, ma'ana #whatsappgroups. Shin ta wace hanya za a magance yaduwar labaran karya? @sanimaikatanga

Kirkira ko yada #LabaranBogi da #LabaranKarya abune mai hadari. Muna kira ga dukkan jama'a da su guji kirkira ko yada labaran karya ta kowace siga.
Mu hada hannu dan magance #LabaranBogi @sanimaikatanga @abdoul_official @maryambichi_ @Amb_funtua @DeejahAmmani @teemerhbeekay
Last Seen Hashtags on Sotwe
vแป_sinh_mรกy_lแบกnh
Seen from United States
canadatrans
Seen from United States
sexting
Seen from Spain
ใชใพใฉ
momsonn(**********) filter:videos
Seen from United States
tรผrk zenci ifลa
Seen from Turkey
omegle()***** *filter:native_video()
Seen from Turkey
incorvassi
Seen from Italy
needtogobacktodrivingschool
Seen from United States
indian #dickflash
Seen from India
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
241.5M followers

Barack Obama 
@barackobama
119M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.8M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107.2M followers

Rihanna 
@rihanna
98.6M followers

NASA 
@nasa
92.4M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.8M followers

KATY PERRY 
@katyperry
89.8M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
83.7M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.2M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.8M followers

YouTube 
@youtube
68.8M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66M followers

Bill Gates 
@billgates
65M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
62.8M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.3M followers

CNN 
@cnn
61.8M followers

X 
@x
60.7M followers





