Top Tweets for #Labarankarya
Labarun Ƙarya Sun Kusa Lalata Aurena Da Matata Da Muka Yi Shekaru 40 Tare – Lai Muhammad https://t.co/RNtK75Wc9Q #Labarai #LabaranKarya #LaiMuhammad
Yadda Za A Dakile Kitsa Labarun Kanzon Kurege A Nijeriya -Keyamo #Labarai #FestusKeyamo #LabaranKarya https://t.co/6XqiTTbVgN
Zaben Gwamnoni: ‘Yan Sanda Za Su Hukunta Masu Yada Labaran Karya A Legas https://t.co/z6HOo2efNE #Labarai #YanSanda #LabaranKarya
Shin wace irin barazana yada sanarwar bogi a madadin wata kabila ke dauke da ita? Ku biyo mu gobe cikin shirin #ZararBunu inda Shehin Malami kuma mai sharhi akan al'amuran yau da kullum, Farfesa @JibrinIbrahim17 zai amsa mana wannan dama sauran tambayoyi.A guji yada #LabaranKarya

Tabbas yada labaran karya babban nakasu ne ga zaman lafiya, ina kira ga jama'a a guji yada #LabaranKarya -Nura Haruna Mudi.
Mu hada hannu dan kirkira da yada #LabaranBogi.
@CDDWestAfrica @Bahaushee @abdoul_official @HausaTranslator @ag_dauda @hackyayandy @sanimaikatanga
Yanzu haka ana hira da jami'in mu Hamza Ibrahim (@hamzaish) a gidan rediyon @rahmaradio da ke #Kano kan illolin yada #LabaranKarya.
Mu hada hannu da magance #LabaranBogi
@CDDWestAfrica @Dj_Abba @muhsin234 @hackyayandy @abdoul_official @teemerhbeekay @ag_dauda @TechieAbba

Hakika yaduwar #LabarinBogi babbar matsala ce musamman a lokaci da ake fuskantar matsalolin tsaro.
Jama'a a guji yada duk wani labarin da ba a tantance sahihancin sa ba.
Mu hada hannu dan magance #LabaranKarya
@TechHausa @HausaTranslator @hackyayandy @usmankabara @ziriums

Muna taya dokacin al'ummar Hausawa a fadin duniya baki murnar zagayowar #RanarHausa. Muna masu jan hankalin jama'a kan illar da ke tattare da kirkira ko yada #LabaranKarya.
Mu hada hannu dan magance #LabaranBogi @Bahaushee @HausaTranslator @alimodibbo @Abdurraufsalis @TechieAbba

Idan har kuna da shakku akan wani labari to kar ku yada shi-Mustapha Muhammad.
Mu hada hannu dan magance #LabaranKarya da #LabaranBogi
@AhmedSalisu @AshakaSaleh @bachure @UmarHalima @AminuHalilu6 @Mubarack_Umar @its_Abjajere @MaryamBugaje @Mss_Deeynah @Kabirr_Tukura @hamzaish

Guji #LabaranBogi da #LabaranKarya.
Shin yawan jima'i na maganin cutar Korona, wato #COVID19?
Gaskiyar Al'amari: karya ne, yawan jima'i baya magani ko bada kariya daga cutar Korona
@SpokesmanBornoG @Dawakiii @JibrinIbrahim17 @Dawakiii @alkayy @hackyayandy @sanimaikatanga

Jama'a a kula da gaske, labaran karya na yawo da yawa. Binciken mu ya gano wani labarin bogi da ke cewa yawan jima'i na maganin cutar #COVID19, wannan ba gaskiya bane!
Kirkira da yada #LabaranKarya na cutarwa. Mu hada hannu dan magance #LabaranBogi @JibrinIbrahim17 @ismaaga6

Wata hanyar da za a iya magance #LabaranKarya itace yin taka-tsantsan da dauka ko yada labaran da ake gani a kafafen sada zumunta na zamani, kafin a yada a kara bincike dan tabbatar gaskiya ko rashin gaskiyar labarin-Mustpaha Muhammad. #AgujiYadaLabaranBogi @hackyayandy @hamzaish

Da misalin karfe 10:30 na safiyar yau, za mu tattauna da masani kan harkokin yada labaran yanzu haka kuma shugaban sabuwar tashar talabijin ta Tambari. Za mu tattauna dashi kan hanyoyin magance #LabaranKarya daga tushe @CDDWestAfrica. #AgujiYadaLabaranBogi @sanimaikatanga

Akwai wani labarin karya da ake yadawa cewa makiyaya sun kashe mutane 4 tare da jikkata wasu mutanen 6. Binciken CDD ya gano cewa wannan labari ne bogi. Mu hada hannu dan magance #LabaranKarya #Labaranbogi @amb_funtua @hackyayandy @ZainabuManga @UMHmanga___ @mansir_F_A #FactCheck

Ku saurari shirin mu na #ZararBunu wadda ke zuwa muku yanzu haka a Freedom Radio 99.5 FM #Kano. Bakon mu a yau shine DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, kakakin gidan ajiya da gyaran hali na jahar Kano. Mu tattaunawa akan yadda #LabaranKarya ke shafar aikin su. @DeejahAmmani

Ku saurari shirin mu na #ZararBunu wadda ke zuwa muku yanzu haka a Freedom Radio 99.5 FM #Kano. Bakon mu a yau shine DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, kakakin gidan ajiya da gyaran hali na jahar Kano. Mu tattaunawa akan yadda #LabaranKarya ke shafar aikin su. @DeejahAmmani

Shin wace gudummawa za ku iya takawa wajen magance labaran karya?
Ku rubuta mana abinda kuke ganin za ku iya yi. Kowace gudummawa na da muhimmanci
Ku sanar da mu wannan shafi ta hanyar rubuta mana
Mu hada hannu da magance #LabaranKarya.
@nyokano @KanoChronicle @hackyayandy
Acikin shirin mu na #ZararBunu da ya gabata mun tattauna kan gudummawar marubuta wajen magance #LabaranKarya. Mun tattauna da Malam Khalid Imam, fasihin marubuci da wallafa littatafai da kasidu da yawa. Mu hada hannu da magance labaran karya @sanimaikatanga @hackyayandy @ibsanusi

A ci gaba da wayar da kan jama'a kan illolin kirkira da yaduwar labaran karya, jami'in @CDDWestAfrica a #Kano,@hamzaish ya halarci hira ta musamman a gidan rediyon @ExpressRadio_fm inda yayi bayanai kan illolin #LabaranKarya da hanyoyin magance su da dai sauran su @BintaMoustapha

Suna na Tijjani Gandu (@TijjaniGandu), ina kira da a guji yada #LabaranKarya. Mu hada hannu dan magance labaran bogi.
@hackyayandy @Amb_funtua @abdoul_official @Bahaushee @maryambichi_ @BintaMoustapha @HausaTranslator @FirstKano @ag_dauda @DeejahAmmani @teemerhbeekay @hamzaish

Last Seen Hashtags on Sotwe
publicgoon
Seen from United Kingdom
teenagerr
Seen from Japan
Teenagee #momson
Seen from Turkey
teenager #korea
Seen from Thailand
titsexual
Seen from Norway
FDV14
Seen from United States
xlii or #TEENAGER or #momson or #nolimit() +filter:native_video
Thundr
Seen from Turkey
Apuebazo
Seen from United States
hot thai massage
Seen from Turkey
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
241.5M followers

Barack Obama 
@barackobama
119M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.8M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107.2M followers

Rihanna 
@rihanna
98.6M followers

NASA 
@nasa
92.4M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.8M followers

KATY PERRY 
@katyperry
89.8M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
83.7M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.2M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.8M followers

YouTube 
@youtube
68.8M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66M followers

Bill Gates 
@billgates
65M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
62.8M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.3M followers

CNN 
@cnn
61.8M followers

X 
@x
60.7M followers




